By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
News

Matatar mai ta Ɗangote zata fara jigilar man fetur kyauta daga ranar Litinin mai zuwa

Matatar mai ta Ɗangote zata fara jigilar man fetur kyauta daga ranar…

Attajdid Attajdid September 13, 2025
News

Yan Nigeria sun koka akan barazanar da suke fuskanta a African ta kudu

‘Yan Nigeria da ke zaune a kasar Afirka ta Kudu sun koka…

Attajdid Attajdid September 13, 2025
International News

Majalisar Ɗinkin Duniya Tayi Allah Wadai da Harin da Aka Kaiwa Jagororin Kungiyar Hamas a Doha 

Majalisar Ɗinkin Duniya: Kakakin Isra’ila a MDD ya ce: “Ba mu kan…

Attajdid Attajdid September 10, 2025
International News

Martanin Qatar Akan Harin da a ka Kaiwa Jagororin Hamas Doha Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen ƙasar ya tabbatar da cewa an kafa tawagar lauyoyi domin shirin mayar da martani kan harin da Isra’ila ta kai wa Doha. Ya ce Isra’ila ta nuna halin marar hankali, amma wannan ba zai hana Katar ci gaba da rawar shiga tsakani ba. Ya kuma yi gargadin cewa Netanyahu yana tura Isra’ila ta zama ƙasa marar bin ƙa’ida, lamarin da zai iya jefa duniya baki ɗaya cikin haɗari. Haka zalika, an aika da saƙo ga Majalisar Ɗinkin Duniya, inda aka fara tattauna matakan da za a ɗauka domin mayar da martani kan harin. Firayim Ministan Qatar, wanda kuma shi ne Ministan harkokin wajen ƙasar, ya bayyana cewa tattaunawa na ci gaba ne da roƙon Amurka, amma duk da haka Isra’ila ta yi aiki da nufin lalata ƙoƙarin sulhu. Ya ce tarihi zai rubuta wannan lamari, kuma dole a mayar da martani cikin tsari ɗaya kan rashin imanin Netanyahu. A Gaza Rahotanni daga asibitoci sun tabbatar da cewa, tun daga wayewar gari yau, shahidai hamsin da biyu (52) ne suka riga mu gidan gaskiya sakamakon harin Isra’ila. Cikin waɗanda aka kashe akwai mutane tara (9) da ke cikin masu neman agaji a kudancin Gaza. Mai rahoto; M.B.S.Gama. At-tajdid News.

Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen ƙasar ya tabbatar da cewa…

Attajdid Attajdid September 10, 2025
News

Gamnatin Nigeria tana kokarin kammala tsarin manufofin iyali na kasa

Gwamnatin Nijeriya tana yunƙurin kammala tsarin Manufofin Iyali na Ƙasa Gwamnatin Nijeriya…

Attajdid Attajdid September 9, 2025
News

An katse wutar lantarki a Sudan yayin da dakarun sa-kai ke kai hare-haren jirage sama: Rahoto

An katse wutar lantarki a Sudan yayin da dakarun sa-kai ke kai…

Attajdid Attajdid September 9, 2025
News

Ƙoƙarin gwamnatin Nijeriya na sulhunta NUPENG da Dangote ya ci tura

Ƙoƙarin gwamnatin Nijeriya na sulhunta NUPENG da Dangote ya ci tura Ƙungiyar…

Attajdid Attajdid September 9, 2025
News

MAJALISAR SHURA KANO

MAJALISAR SHURA KANO Cikin ayyukan alheri masu danko da zasu ci gaba…

Attajdid Attajdid September 9, 2025
International News

An Kaiwa Jagororin Kungiyar Hamas Hari a Doha

Harin Isra’ila a Doha Isra’ila ta kai wani mummunan hari a birnin…

Attajdid Attajdid September 9, 2025
International News

Over 500,000 People Protest Against Gaza Genocide In Brussels 

More than a quarter of a million voices rose today in Brussels,…

Attajdid Attajdid September 7, 2025
1 2 … 5 6 7 8 9 … 89 90

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

August Nationwide Protest: Jigawa Engage Youth, Civil Societies, Trade Union, Others for Solution.

Attajdid Attajdid July 22, 2024
Za Mu Tabbatar Da Cewa Babu Wanda Ya Sha Gabanmu Wajen Samar Da Ingantaccen Fetur (inji Dangote)
Matsananciyar Zanga-Zanga ta Barke a Isra’ila
HALIN DA AKA TASHI DA SHI A GAZA
More than 900 Hajj pilgrims die in Saudi Arabia over excessive heat
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?