By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Rundunar Sojin Najeriya karkashin operation fansan yamma tta tabbatar da mutuwar sojoji biyar a wani harin kwantan bauna da ‘yan ta’adda suka kai a hanyar Lilo zuwa Kotorkoshi, a karamar hukumar Gusau, Jihar Zamfara.
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Rundunar Sojin Najeriya karkashin operation fansan yamma tta tabbatar da mutuwar sojoji biyar a wani harin kwantan bauna da ‘yan ta’adda suka kai a hanyar Lilo zuwa Kotorkoshi, a karamar hukumar Gusau, Jihar Zamfara.
News

Rundunar Sojin Najeriya karkashin operation fansan yamma tta tabbatar da mutuwar sojoji biyar a wani harin kwantan bauna da ‘yan ta’adda suka kai a hanyar Lilo zuwa Kotorkoshi, a karamar hukumar Gusau, Jihar Zamfara.

Attajdid
Last updated: 2025/09/13 at 4:10 PM
Attajdid Published September 13, 2025
Share
SHARE

Rundunar Sojin Najeriya karkashin operation fansan yamma tta tabbatar da mutuwar sojoji biyar a wani harin kwantan bauna da ‘yan ta’adda suka kai a hanyar Lilo zuwa Kotorkoshi, a karamar hukumar Gusau, Jihar Zamfara.

 

Lamarin ya faru ne a ranar Litinin, yayin da sojojin ke rakiyar ‘yan kasuwa zuwa kasuwar Gusau.

 

Rahotanni sun ce sojoji biyar sun rasa rayukansu, yayin da aka kashe wasu daga cikin ‘yan ta’addan a fafatawar da akayi.

 

A cikin wata sanarwa da , mai magana da yawun rundunar soji a jihar, Kyaftin David Adewusi, ya ce dakarun 1 Brigade daga sansanin Lilo sun fuskanci luguden wuta daga ‘yan ta’adda yayin da suke sintiri a yankin Lilo zuwa Kofi.

 

Kyaftin Adewusi ya ce harin kwantan baunar na cikin ci gaba da farmakin da ake yi da nufin murkushe ‘yan ta’adda da masu garkuwa da mutane a yankunan Zamfara da Sokoto.

 

A cewarsa, daga ranar 8 zuwa 10 ga watan Satumba, dakarun soji sun kama kayan aikin ‘yan ta’adda, ciki har da kudin fansa da suka kai sama da naira miliyan ashirin.

 

Sannan sun kwato dabbobi fiye da dari da sittin da aka sace, tare da kashe wasu daga cikin ‘yan ta’addan.

 

Ayyukan sun shafi yankuna kamar Shinkafi, Gusau, Bukkuyum da Tureta, inda aka lalata maboyar ‘yan ta’adda a dazuka, yayin da wasu daga cikinsu suka tsere da raunukan harbi.

 

Rundunar sojin ta ce za ta ci gaba da wannan farmaki har sai an tabbatar da dorewar zaman lafiya a yankin.

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid September 13, 2025 September 13, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Effective Family Planing: Key to Sustainable Safe Motherhood  

Attajdid Attajdid April 12, 2025
Rasha ta hallaka mutum 12 a wani sabon hari a Ukraine
Jigawa: LG Boss Promises Continues Skills Training For Women, Youth To Eradicate Poverty 
Yanbindiga sun sace mutum 117 da hallaka wasu tara a Jihar Kebbi
BORNO STATE POLICE COMMAND PRESS RELEASE 23RD NOVEMBER, 2024
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?