Isra’ila ta kashe Falasɗinawa 7 a kudancin Gaza
Isra'ila ta kashe Falasdinawa akalla bakwai tare da raunata wasu da dama…
Mutum 13 Sun Mutu Sakamakon Ruftawar Wajen Haƙar Ma’adanai a Nijeriya
Akalla mutane 13 ne suka mutu sakamakon ruftawar wani wurin hakar ma'adinai…
IPMAN ta Cimma Yarjejeniya da Matatar Mai ta Dangote.
Ƙungiyar dillalan man fetur a Nijeriya (IPMAN) ta ce ta cimma yarjejeniya…
Gwamnatin Eng. Abba ta ce ta Biya Bashin Fiye da Naira Biliyan 63.5 da ta Gada Daga Gwanatin Ganduje a kano.
Gwamnatin Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Abba Kabir Yusuf ta ce ta biya…
Kotun kolin Ghana ta yi watsi da hukuncin da kakakin majalisar dokokin ƙasar ya yanke a ranar 17 ga watan Oktoba, da ya kori wakilai huɗu daga majalisa.
Kotun kolin Ghana ta yi watsi da hukuncin da kakakin majalisar dokokin…
Wata mota da ta kwace ta faɗa cikin dandazon jama’a a kofar cibiyar wasanni da ke Kudancin China ta yi sanadiyyar mutuwar aƙalla mutane 35.
Wata mota da ta kwace ta faɗa cikin dandazon jama'a a kofar…
Jami’ar American Management University dake birnin London ta karrama Shugaban Hukumar Kula da Nagartar Ayyuka ta Kasa
Jami'ar American Management University dake birnin London ta karrama Shugaban Hukumar Kula…
An sake kama fursunoni 51 da suka tsere daga gidan yarin Maiduguri
Hukumar gidan gyaran hali ta Najeriya ta ce ta sake kama wasu…
TAI da Baykar na Turkiyya na daga cikin manyan kamfanonin ƙera jiragen sama 50 na duniya
Kamfanonin ƙera Jiragen Sama na Turkiyya TAI da Baykar sun shiga cikin…
Macky Sall: Tsohon Shugaban Ƙasar Senegal zai yi takarar ɗan Majalisar Dokoki
Tsohon Shugaban Ƙasar Senegal Macky Sall zai tsaya takarar ɗan Majalisar Dokokin…




