By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Dangote Ya Ba Da Tallafin Naira Biliyan 1.5 Ga Wadanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa a Maiduguri
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Dangote Ya Ba Da Tallafin Naira Biliyan 1.5 Ga Wadanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa a Maiduguri
News

Dangote Ya Ba Da Tallafin Naira Biliyan 1.5 Ga Wadanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa a Maiduguri

Attajdid
Last updated: 2024/09/14 at 6:17 AM
Attajdid Published September 14, 2024
Share
SHARE

Hamshaƙin attajirin Afirka, Aliko Dangote ya bayar da tallafin naira biliyan ɗaya da rabi ga waɗanda ambaliyar ruwa ta shafa a birnin Maiduguri na Jihar Borno.

Dangote ya ce ya bayar da naira biliyan ɗaya ga hukumar ba da agajin gaggawa ta Nijeriya, NEMA, da kuma naira miliyan 500 ga gwamnatin Jihar Borno.

Attajirin ya bayyana hakan ne yayin ziyarar jaje da ya kai Maiduguri tare da Gwamna Abdullahi Sule na Jihar Nasawara a ranar Juma’a.

Shi ma Gwamna Sule ya sanar da bayar da tallafin kayayyakin jin kai domin rage raɗaɗin waɗanda ambaliyar ruwan ta shafa.

Gwamna Babagana Umara Zulum ya yi jinjina a gare su dangane da wannan gagarumar kyauta da soyayyarsu ga mutanen Borno.“Ba kowane mai kuɗi ba ne yake da zuciyar bayarwa.

Kuma wannan ba shi ne karon farko da Aliko Dangote yake taimakon mutanenmu ba.

“Ina rokon Allah Ya saka masa da gidan Aljannah,” a cewar Gwamna Zulum.“Ina kuma miƙa godiya ga ɗan uwana, Gwamna Abdullahi Sule da ya zo jajanta mana tare da Dangote.

”Mai rahoto;Salihu Garba.

At-tajdid News.

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid September 14, 2024 September 14, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

AN SAMI AMBALIYAR RUWA A JAHOHI 27 A NIGERIA.

Attajdid Attajdid August 17, 2024
To ease inflation, FG proposes temporary Zero-Duty on food imports.
Isra’ila ta kashe mutane 48 a arewacin Gaza
An Kaiwa Jagororin Kungiyar Hamas Hari a Doha
African Union Appoint Shiekh Prof Fantami Co- Chair
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?