By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Isra’ila ta kashe mutane 48 a arewacin Gaza
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Isra’ila ta kashe mutane 48 a arewacin Gaza
News

Isra’ila ta kashe mutane 48 a arewacin Gaza

Attajdid
Last updated: 2025/05/14 at 7:03 PM
Attajdid Published May 14, 2025
Share
SHARE

Isra’ila ta kashe mutane 48 a arewacin Gaza

 

Hare-haren sama da Isra’ila ta kai arewacin Gaza da tsakar dare sun kashe Falasɗinawa aƙalla 48.

 

Wani asibitin Indonesia a yankin ya ce daga cikin waɗanda aka kashen akwai ƙananan yara 22 da kuma mata 15, a garin Jabalia da kuma wasu sansanonin ƴab gudun hijira.

 

Wani bidiyon da aka yaɗa ya nuna gomman gawawwaki a ƙasa.

 

Rundunar sojin Isra’ila ta ce tana nazari a kan rahoton hare-haren nata.

 

Dama dai ta gargaɗi mutanen da ke zaune a Jabalia da ƙauyukan da ke kusa da shi, su fice kafin ranar Talata bayan wata wata ƙungiyar Falasɗinawa ta ƙaddamar da harin roka a kan Isra’ila.

 

Wannan na zuwa ne yayin da hukumar bayar da agaji ta Majalisar Dinkin Duniya ta nemi kwamitin tsaro na majalisar ya ɗauki matakin kawo ƙarshen kisan gilla a Gaza.

 

BBC Hausa

 

Mai Rahoto

Mujahid Muhammad Tasiu

 

AT-TAJDID NEWS

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid May 14, 2025 May 14, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Ma’aikatan Jahar Zamfara sun yi barazanar Tafiya Yajin Aiki

Attajdid Attajdid November 20, 2024
Sifaniya za ta karɓi tree ministocin ƙasashen Larabawa ranar Lahadi
Duk da Dauki da Ake Kaiwa Gaza Ana Cigaba da Rasa Rayuka Sakamakon Takunkumin Yunwa da Isra’ila da Kawarta Amurka Suka Kakabawa Yankin Gaza 
Najeriya Ta Cancanci Kujerar Wakilci a Kwamatin Tsaro na MDD – Badaru
A Karamar Hukumar Batsari jihar Katsina an yi janaʼizar jamiʼan tsaron 3
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?