By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Za Mu Tabbatar Da Cewa Babu Wanda Ya Sha Gabanmu Wajen Samar Da Ingantaccen Fetur (inji Dangote)
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Za Mu Tabbatar Da Cewa Babu Wanda Ya Sha Gabanmu Wajen Samar Da Ingantaccen Fetur (inji Dangote)
News

Za Mu Tabbatar Da Cewa Babu Wanda Ya Sha Gabanmu Wajen Samar Da Ingantaccen Fetur (inji Dangote)

Attajdid
Last updated: 2024/09/03 at 6:45 PM
Attajdid Published September 3, 2024
Share
SHARE

Matatar wadda a baya take iya tace gangar mai 350,000 a duk rana, a halin yanzu ana sa ran za ta iya tace iya ƙarfinta da aka sanar na ganga 650,000 a kullum zuwa ƙarshen shekara.

Kamfanin mai na Dangote ya sanar da cewa sabuwar matatar da ke Legas za ta soma fitar da man fetur mai inganci a farashi mai rahusa haka kuma babu wanda zai sha gabansu wajen samar da ingantaccen fetur.

Bayan ta shafe sama da shekara guda tana aiki, matatar ta Dangoten a halin yanzu ta soma samar fetur.

Matatar wadda a baya take iya tace gangar mai 350,000 a duk rana, a halin yanzu ana sa ran za ta iya tace iya ƙarfinta da aka sanar na ganga 650,000 a kullum zuwa ƙarshen shekara.

Hakan zai zama wani babban ci gaba ga ɓangaren makamashi na Nijeriya. Dangoten ya ƙara shaidawa manema labarai cewa “wannan ranar murna ce ga ‘yan Nijeriya.”“Da zarar mun kammala warwarewa da NNPCL, kayayyakinmu za su soma shiga kasuwa.

Za mu taimaka wurin farfaɗo da masana’antu.”Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da aka samu ƙarin kuɗin mai a Nijeriya, lamarin da ya ƙara saka ‘yan ƙasar da dama ƙorafi.

A ranar Talata ne aka wayi gari gidajen mai mallakar kamfanin na NNPCL sun ƙara farashin da ake sayar da man fetur ɗin.Bayanai daga sassan Nijeriya daban-daban na cewa sabon farashin ya bambanta, inda ake sayar da lita daya a Legas a kan naira 855 yayin da a wani bangare na shiyyar arewa maso yamma kuma ake sayar da shi a kan naira 904.

A can bangaren arewa maso gabas kuma farashin fetur din ya kai naira 924 a kan kowace lita daya.(TRT AFRIKA HAUSA)

At-tajdid News.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid September 3, 2024 September 3, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Kotu Ta Yanke Hukunci Kan Wadanda Aka Samu Da Laifin Satar Bindiga Da Siyar Da Ita

Attajdid Attajdid September 14, 2024
Gwamnatin tarayya ta ce ta kudiri aniyar aiwatar da sauye-sauye da za su kyautata walwala da kwarewar ma’aikatan Jinya
Kasar Syria ta Shaki Iskar ‘Yanci Daga Kasar Amurka 
TAIMAKON GAGGAWA A GAZA: ASIRIN YAƊA KARYA DA YAUDARAR DUNIYA YA BAYYANA 
MUHAMMAD DAHIR AHMAD YA KAI ZIYARA GIDAN RADIYON HADIN KAI DA KE MAIDUGURI
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?