By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Kisan Hanifah:Abdulmalik ya ƙalubalanci Hukuncin Kisan da Aka Yanke Masa
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Kisan Hanifah:Abdulmalik ya ƙalubalanci Hukuncin Kisan da Aka Yanke Masa
News

Kisan Hanifah:Abdulmalik ya ƙalubalanci Hukuncin Kisan da Aka Yanke Masa

Attajdid
Last updated: 2024/10/19 at 9:02 PM
Attajdid Published October 19, 2024
Share
SHARE
  1. Abdulmalik Tanko, malamin makarantar nan da kotu ta yanke masa hukuncin kisa ta hanyar rataya kan laifin kashe ɗalibarsa Hanifah Abubakar ’yar shekara biyu a Kano ya ƙalubalanci hukuncin.

 

Abdulmalik ya ɗaukaka kara ne yana neman kotu ta soke hukuncin da aka yanke masa.

 

A ranar 28 ga watan Yulin 2022 ne Mai Shari’a Usman Mallam Abba na Babbar Kotun Jihar Kano ya yanke wa Abdulmalik da abokinsa Hamisu Isyaku hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samun su da laifin yin  garkuwa da Hanifah da kuma kashe ta.

 

Marigayiya Hanifah dai ita ce kaɗai iyayenta suka haifa kafin ta gamu da ajalinta a hannun Abdulmalik.

 

Idan ba a manta ba, a baya Abdulmalik ya amsa laifin kisan ɗalibarsa Hanifah Abubakar mai shekaru biyu.

 

A baya Aminiya ta ruwaito shi yana bayyana cewa ya sace ta ne sannan ya yi amfani da shi kafar ɓera wajen hallaka ta ya binne ta a yankin Ƙaramar Hukumar Nassarawa da ke Jihar Kano.

 

Sun kitsa akwai gaba da Hanifah ne a hanyarta ta komawa gida daga makaranta, inda suka kai ta makarantar makarantarsa, ya kashe ta.

 

Bayan watanni da yanke masa hukuncin kisa ta hanyar rataya, lauyansu, Barista Anthony Ezenwoko, ya ɗaukaka ƙara tare neman a janye hukuncin.

 

Abdulmalik Tanko yana neman a soke hukuncin da aka yanke masa ne bisa hujjar cewa kotun farko ta yanke hukuncin a bisa kuskure.

Idongari.ng

 

Mai rahoto;

Salihu Garba.

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid October 19, 2024 October 19, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Attajdid Attajdid May 23, 2026
Yau Shugabannin Tsaron Afrika 54 ke taro a Abuja
KANO STATE PILGRIMS WELFARE BOARD ANNOUNCES FINAL HAJJ FARE FOR 2026
Dangote: Yanboko An Ji Kunya. Tir!
Governor Namadi Appointed Ambassador For Maleria Eradication Campaign 
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?