By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Dangote: Yanboko An Ji Kunya. Tir!
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Dangote: Yanboko An Ji Kunya. Tir!
News

Dangote: Yanboko An Ji Kunya. Tir!

Attajdid
Last updated: 2024/09/15 at 3:49 PM
Attajdid Published September 15, 2024
Share
SHARE

Yau NNPCL ya fara daukan mai a matatar Dangote da ke Legas.

Ga tarin injinmiyoyi da administrators (mahandama) na NNPC da matatun mai sai cin albashi da alawusai da suka fi na sauran ma’aikata na biliyoyin naira, amma a banza. Ko lita guda an gagara tacewa shekara da shekaru.

Yau dankasuwa daya ya yi kuma dole kasa ta dogara da shi. NNPC ta zama yarjigila da yarkamasho.Maciya amana sun samu rinjaye a gwannatocinmu tun bayan Murtala.

Sun yi ta yi sai da suka durkusar da kasar ta kowane fanni. Yau ta kai cin-kacha da ake yi wa dukiyar mutane ya hana yiyuwar duk wani kamfanin gwamnati aiki. Hakanan ma’aikatu dabam dabam, sai y’an kalilan.

Don haka dole a sake wa yankasuwa kusan komi. Wannan cin amana shi ne dalilin tabarbarewar lamurra har yau ya kai ga tsaro ya koma tsoro. Talauci kuwa muddin ba rike amana aka yi ba, to yanzu aka fara. In ba amana kuma ba aminci, mu je zuwa.

Muna jinjinawa kalilan wadanda suke aiki tsakani da Allah a ma’aikatu, duk da kalubalen da suke fuskanta. Su sani Allah yana ganin aikinsu.

Zai saka musu. Shi kuwa Dangote muna masa tabarkalla. Ya fitar mana da kitse daga wuta. Yau za a ba shi danyen manmu, ya tace, ya biya mu da fetur, ya biya haraji a Naira, bukatar Dola ta ragu, matsin a kan Naira ya ragu, ta kara daraja, mu kuwa mu ci gaba da shan mai ba rashi.

Wannan Bakanen, da ya yi halin zage-zagi da ya wuce nan ma.

Kila ma da har sadaka zai rika yi da fetur din. 😀Allah ka sa mu ga karshen rashin tsaro kamar yadda muka ga karshen matsalar fetur, kuma ka sassauto mana farashinsa.

Ita ma Dola ta yo kasa, Naira kuwa ta yi sama. Mu kuwa ka arzurtamu da rikon amana. Dr. Aliyu U. Tilde14 September 2024

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid September 15, 2024 September 15, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Jigawa AFAN Hails Supreme Court Judgment Upholding Dr. Mudi as National President 

Attajdid Attajdid August 9, 2025
WANENE JABOTINSKY WANDA NETANYAHU YAKE BI  KUMA YA AJIYE TAKOBINSA?
Harin ‘Yan Ta’adda Ya Kashe Sojojin Hadin Gwiwa Biyar a Arewa Maso Gabashin Najeriya
Zazzabin Lassa ya kashe kimanin Mutun 22 a Nigeria – NCDC
Substantiating Governor Umar Namadi’s Stance Against Call for Self-Défense
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?