By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: SHUGABAN JAM’IYAR APC  TA KASA Dr. ABDULLAHI UMAR GANDUJE YANA ZIRGIN ‘YAN KWANKWASIYYA ZA SU HADA SHI DA SHUGABAN KASA BOLA AHMAD TINIBU
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > SHUGABAN JAM’IYAR APC  TA KASA Dr. ABDULLAHI UMAR GANDUJE YANA ZIRGIN ‘YAN KWANKWASIYYA ZA SU HADA SHI DA SHUGABAN KASA BOLA AHMAD TINIBU
News

SHUGABAN JAM’IYAR APC  TA KASA Dr. ABDULLAHI UMAR GANDUJE YANA ZIRGIN ‘YAN KWANKWASIYYA ZA SU HADA SHI DA SHUGABAN KASA BOLA AHMAD TINIBU

Attajdid
Last updated: 2024/08/19 at 4:44 PM
Attajdid Published August 19, 2024
Share
SHARE

Ganduje ya ce ba shi da hannu a fastocin da aka mammanna a wasu yankuna na ƙasar, musamman a babban birnin Tarayya da ke nuna shi a matsayin ɗan takara shugaban ƙasa tare da gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma, a matsayin mataimakinsa a zaben 2027.

Abdullahi Umar Ganduje ya daɗe yana takun-saƙa da Rabiu Kwankwaso, mutumin da a baya ya kasance abokin tafiyarsa a siyasa kuma wanda ya gada a matsayin gwamnan Kano. Shugaban riƙo na jam’iyyar APC mai mulkin Nijeriya Abdullahi Umar Ganduje ya yi zargin cewa ‘yan Kwankwasiyya ne suka buga fastocinsa da ke nuna cewa zai tsaya takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027.A wata sanarwa da Edwin Olofu, mai magana da yawun Ganduje ya fitar ranar Lahadi a Abuja, ya yi watsi da fastocin da aka mammanna a wasu yankuna na ƙasar, musamman a babban birnin Tarayya da ke nuna shi a matsayin ɗan takara shugaban ƙasa tare da gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma, a matsayin mataimakinsa.

Sanarwar ta ce, “Muna sanar da jama’a cewa fastocin da a yanzu haka ake watsawa a shafukan sada zumunta, waɗanda ke iƙirarin cewa shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Ganduje, zai yi takarar shugaban ƙasa a 2027 tare da gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma, a matsayin mataimakinsa, ƙarya ce tsagwaronta kuma labari ne na ƙanzon kurege.Da mun hadu da Kwankwaso a fadar shugaban kasa, watakila da na mare shi – Ganduje“ Jam’iyyar All Progressives Congress tana so ta bayyana ƙarara cewa wannan aiki ne na maƙetata, da wataƙila suka haɗa baki da wasu ‘yan Kwankwasiyya, waɗanda suka sha alwashin haddasa rashin jituwa tsakanin Dr. Ganduje da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu.”Sai dai sanarwar ba ta bayar da wata hujja da ke nuna cewa ‘yan Kwankwasiyya ne suka buga fastocin da ke nuna Ganduje a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa ba. Kazalika kawo yanzu ‘yan Kwankwasiyya ba su yi raddi kan wannan zargi ba.

TRT AFRIKA.

At-tajdid News.

You Might Also Like

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

Attajdid August 19, 2024 August 19, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
Books & Journal

TAJADIDIN SHEHU DAN FODIYO – TABBATAR DA ADDINI, NEMAN MULKI, KO KABILANCI? (1) SHEIKH AMINU ALIYU GUSAU

Attajdid Attajdid May 17, 2025
Jigawa APC Vows Not Condoned Attack On Defense Minister Other Party Leaders
Wannan shi ne jawabin Mataimakin Kwamandan Hisbah ta Jahar Kano Dr.Mujaheeddin Dr. Aminuddin Abubakar a wajan taron kungiyar Jama’atut Tajdidil Islamy ( JTI) yankin Kano ta Gabas. A wajan taron da Kwamatin kula da al’amuran tarbiyya ya gabatar akan tarbiyya da shaye-shaye a dakin taro na hukumar zakka da kubisi ta Jahar Kano dake kan titin airport road Kano.
Kasashen Afirka da suka fi cin bashin Asusun Lamuni na Duniya (IMF)
Tsaya da Kafarka  KUNGIYAR JTI ta horar da Dalibai
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?