Reading:Wannan shi ne jawabin Mataimakin Kwamandan Hisbah ta Jahar Kano Dr.Mujaheeddin Dr. Aminuddin Abubakar a wajan taron kungiyar Jama’atut Tajdidil Islamy ( JTI) yankin Kano ta Gabas. A wajan taron da Kwamatin kula da al’amuran tarbiyya ya gabatar akan tarbiyya da shaye-shaye a dakin taro na hukumar zakka da kubisi ta Jahar Kano dake kan titin airport road Kano.
Wannan shi ne jawabin Mataimakin Kwamandan Hisbah ta Jahar Kano Dr.Mujaheeddin Dr. Aminuddin Abubakar a wajan taron kungiyar Jama’atut Tajdidil Islamy ( JTI) yankin Kano ta Gabas. A wajan taron da Kwamatin kula da al’amuran tarbiyya ya gabatar akan tarbiyya da shaye-shaye a dakin taro na hukumar zakka da kubisi ta Jahar Kano dake kan titin airport road Kano.