By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Gwamnatin Jihar Sokoto ta ƙaddamar da wani sabon shiri na tilasta wa duk ma’aikatan lafiya da gwamnati ta ɗauki nauyin karatunsu yin aikin shekara biyu a yankunan karkara bayan kammala karatu.
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Gwamnatin Jihar Sokoto ta ƙaddamar da wani sabon shiri na tilasta wa duk ma’aikatan lafiya da gwamnati ta ɗauki nauyin karatunsu yin aikin shekara biyu a yankunan karkara bayan kammala karatu.
News

Gwamnatin Jihar Sokoto ta ƙaddamar da wani sabon shiri na tilasta wa duk ma’aikatan lafiya da gwamnati ta ɗauki nauyin karatunsu yin aikin shekara biyu a yankunan karkara bayan kammala karatu.

Attajdid
Last updated: 2025/08/06 at 12:48 PM
Attajdid Published August 6, 2025
Share
SHARE

Gwamnatin Jihar Sokoto ta ƙaddamar da wani sabon shiri na tilasta wa duk ma’aikatan lafiya da gwamnati ta ɗauki nauyin karatunsu yin aikin shekara biyu a yankunan karkara bayan kammala karatu.

 

Kwamishinan Lafiya na jihar, Dakta Faruk Abubakar ne ya bayyana hakan, inda ya ce wannan mataki zai shafi likitoci, nas-nas, ma’aikatan da ke lura da bayar da magunguna da sauran jami’an lafiya.

 

Ya bayyana cewa wannan mataki wani yunkuri ne na cike gibi da ake fama da shi a yankunan karkara dangane da ƙarancin ma’aikatan lafiya.

 

A cewarsa, gwamnati ta yi binciken bukatuwar karin maaikatan, wanda ya nuna akwai babban gibin rabon ma’aikatan lafiya tsakanin birane da karkara.

 

Kwamishinan ya ƙara da cewa za a ba wa waɗanda aka tura kauyuka ƙarin alawus na kashi 10 cikin 100 a albashinsu, tare da samun sabbin kayan aiki da tsaro da aka inganta domin sauƙaƙa musu aiki.

 

Mai Rahoto

Nura Abubakar Musa

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid August 6, 2025 August 6, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

Gwamnatin Taliban ta Halarci Taron MDD Karo na Farko a Azabaijan

Attajdid Attajdid November 12, 2024
Kalubalen Zirga-Zirgar Ababan Hawa A Kano
Wata mota da ta kwace ta faɗa cikin dandazon jama’a a kofar cibiyar wasanni da ke Kudancin China ta yi sanadiyyar mutuwar aƙalla mutane 35.
Kasuwar Yankaba Za Ta Fara Tantance Masu Talla Biyo bayan Daura Aure Kan Naira 500 A Kano
The Gaza death toll has risen to more than 40,098 Palestinians amid Israel’s continued bombardment of the besieged enclave since October 7, says the health ministry.
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?