By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Wata mota da ta kwace ta faɗa cikin dandazon jama’a a kofar cibiyar wasanni da ke Kudancin China ta yi sanadiyyar mutuwar aƙalla mutane 35.
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > Wata mota da ta kwace ta faɗa cikin dandazon jama’a a kofar cibiyar wasanni da ke Kudancin China ta yi sanadiyyar mutuwar aƙalla mutane 35.
International News

Wata mota da ta kwace ta faɗa cikin dandazon jama’a a kofar cibiyar wasanni da ke Kudancin China ta yi sanadiyyar mutuwar aƙalla mutane 35.

Attajdid
Last updated: 2024/11/12 at 5:17 PM
Attajdid Published November 12, 2024
Share
SHARE

Wata mota da ta kwace ta faɗa cikin dandazon jama’a a kofar cibiyar wasanni da ke Kudancin China ta yi sanadiyyar mutuwar aƙalla mutane 35.

 

Sannan wasu 43 kuma sun jikkata a lamarin da ya faru ranar Litinin a cewar hukumomi.

 

Shugaba Xi ya yi kira da a hukunta wanda ya haifar da hatsarin motar.

 

Kafofin yaɗa labaran China sun ruwaito cewa cikin mutanen da suka jikkata sun haɗa da tsofaffi da matasa da kuma yara.

 

Ƴansanda sun ce sun kama wani yayin da yake ƙoƙarin tserewa, kuma yana cikin dogon suma sakamakon raunuka da ya ji.

 

Lamarin ya faru duk da irin tsauraran matakan tsaro a birnin, wanda ke karɓar bakuncin wani bikin jama’a da kuma na sojoji.

 

Ƴansanda sun ce binciken farko da aka gudanar ya nuna cewa haɗarin ya afku ne sakamakon ɓacin rai da wani magoyin bayan kwallon kafa ya yi, saboda an raba dukiyarsa bayan ya saki matarsa.

 

Sai dai saboda da dogon suma da ya shiga, hukumomi ba su samu damar yi masa tambayoyi ba.

 

Mai Rahoto

Mujahid Muhammad Tasiu

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid November 12, 2024 November 12, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Hamas ta Bayyana Sunayen Isra’ilawa uku da za ta Saki Gobe Asabar

Attajdid Attajdid February 14, 2025
Bola Tinubu Ya Kara Wa Kayedo Egbetokun Wa’adin Shekaru 3
NDLEA
Jirgin Ruwan Oruc Reis na Turkiyya ya Isa Somalia Don Binciken Albarkatun Mai da Iskar Gas
YARA MANYAN GOBE: A RANAR YARA TA DUNIYA DAGA FADAR SARKIN KATSINAN GUSAU, ALH. DR. IBRAHIM BELLO.
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?