By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Kasashen Afirka da suka fi cin bashin Asusun Lamuni na Duniya (IMF)
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Kasashen Afirka da suka fi cin bashin Asusun Lamuni na Duniya (IMF)
News

Kasashen Afirka da suka fi cin bashin Asusun Lamuni na Duniya (IMF)

Attajdid
Last updated: 2025/05/15 at 8:55 AM
Attajdid Published May 15, 2025
Share
SHARE

Kasashen Afirka da suka fi cin bashin Asusun Lamuni na Duniya (IMF)

 

 

Asusun Lamuni na Duniya (IMF) yana bin ƙasashe arba’in da bakwai a Afirka bashin kuɗin da ya kama daga miliyoyi zuwa biliyoyin dalolin Amurka, inda Masar take kan gaba cikin waɗanda suka ci bashin, yayin da Lesotho take da mafi ƙarancin bashin.

 

Ƙasashen Afirka uku — Botswana da Eritrea da Libiya — ba su taɓa karɓar bashin IMF ba.

 

An cire Nijeriya daga cikin jerin, wacce ta biya bashin IMF na dala biliyan 3.4 a Afrilun 2025.

 

A lokuta da dama a baya bayan nan, IMF ta hana Zimbabwe bashin, inda ta ambato ɗimbin bashin da ake bin ƙasar, wanda ke barazanar cewa da wuya ta iya biya.

 

Ƙasashen Afirka ne suka karɓi 52% na bashin IMF

 

Mauritius na daga ƙasashen da su ma ba sa cikin waɗanda ake bi bashin.

 

Akwai ƙasashe 91 a duniya da Asusun Lamuni na Duniya (IMF) yake bin su bashi, inda Afirka take da ƙasashe 47, waɗanda suke su ne 52% na ƙasashen da ake bi bashin.

 

Ƙasar Argentina, wacce ake bi bashin dala biliyan 40.3 ita ce a kan gaba cikin jerin waɗanda IMF yake bi bashin, sai Ukraine da ake bi dala biliyan 10.8 da Masar da ake bi bashin dala biliyan 8.5.

 

IMF ita ce ƙarshen inda ake zuwa neman bashi, ma’ana yana bayar da bashin da zai warware wasu matsaloli ne ko kuma lokacin da aka shiga mawuyacin hali, amma ba ya bayar da bashi don ayyukan ci-gaba ko wasu abubuwa makamantan haka.

 

Ka’idojin karɓar bashin

 

Sai dai kafin IMF ya bayar da bashi, yana sanya ƙa’idoji ga ƙasashen da suke cin bashin.

 

Ƙa’idojin za su iya ƙunsar soke wasu hukumomin gwamnati, ko fito da sabbin haraje-haraje, ko dakatar da wasu shirye-shirye na bayar da tallafi kamar tallafin abinci da na ma fetur.

 

Ga jerin ƙasashen Afirka da IMF ke bi bashi, da abin da yake bin kowace ƙasa, zuwa 13 ga watan Mayun 2025, kamar yadda bayanan da IMF ta wallafa suka nuna.

 

1.         Masar – $8.5b

 

2.         Kenya – $3b

 

3.         Angola – $2.8b

 

4.         Côte d’Ivoire – $2.6b

 

5.         Ghana – $2.4b

 

6.         DRC – $1.8b

 

7.         Ethiopia – $1.4b

 

8.         Kamaru – $1.2b

 

9.         Senegal – $1b

 

10.       Tanzaniya – $1b

 

11.       Zambiya – $993m

 

12.       Uganda – $993m

 

13.       Sudan – $992m

[5/15, 9:38 AM] MUSA BADAMASI GAMA: 14.       Maroko – $938m

 

15.       Benin – $715m

 

16.       Madagascar – $702m

 

17.       Ruwanda – $607m

 

18.       Tunisiya – $579m

 

19.       Mozambique – $545m

 

20.       Chadi – $468m

 

21.       Gabon – $440m

 

22.       Nijar – $420m

 

23.       Mali – $418m

 

24.       Afirka ta Kudu – $381m

 

25.       Jamhuriyar Kongo – $353m

 

26.       Saliyo – $337m

 

27.       Guinea – $327m

 

28.       Burkina Faso – $324m

 

29.       Malawi – $308m

 

30.       Mauritania – $305m

 

31.       Togo – $303m

 

32.       Sudan ta Kudu – $246m

 

33.       Jamhuriyar Tsakiyar Afirka – $200m

 

34.       Laberiya – $181m

 

35.       Gambiya – $117m

 

36.       Burundi – $100m

 

37.       Seychelles – $97m

 

38.       Namibiya – $96m

 

39.       Somaliya – $87m

 

40.       Cape Verde – $72m

 

41.       Equatorial Guinea – $60m

 

42.       Guinea-Bissau – $52m

 

43.       Djibouti – $32m

 

44.       Sao Tome and Principe – $27m

 

45.       Comoros – $19.9m

 

46.       Eswatini – $19.6m

 

47.       Lesotho – $11.7m

 

48.       Botswana (ba taɓa karɓar bashin IMF ba)

 

49.       Libya (ba taɓa karɓar bashin IMF ba)

 

50.       Eritrea (ba taɓa karɓar bashin IMF ba)

 

51.       Nijeriya (ta biya bashin IMF na $3.4b a Afrilun 2025)

 

52.       Aljeria (ta ƙi karɓar bashin a 2020)

53.       Zimbabwe (IMF ya ƙi amincewa ya ƙara maba bashi a 2021)

54.       Mauritius (ba ta cikin jerin)

 

 

Mai rahoto;

M.B.S.Gama.

At-tajdid News.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid May 15, 2025 May 15, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

Dakarun Al-Qassam Sun Kaiwa ‘Yan Kama Wuri Zauna a yankin Gaza Wasu Jeran Hare-hare

Attajdid Attajdid August 9, 2025
WBCD: Jigawa Governor’s Wife Advocates Regular Breast Cancer Screening
The Federal Government, 36 states, and 774 local government councils have shared a total of N1.681tn as Federation Account revenue for April 2025, representing a 6.5 per cent increase compared to the N1.578tn shared for March.
Jigawa Begins Training Of Arabic Teachers on IT, New Teaching Methods   
16 died, 3,936 Displaced By Flood In Jigawa.
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?