By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Irin Jerin Hare-haren da Dakarun Mukawama Suke Kaiwa Yahudawan Sahyoniya a Gaza 
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > Irin Jerin Hare-haren da Dakarun Mukawama Suke Kaiwa Yahudawan Sahyoniya a Gaza 
International News

Irin Jerin Hare-haren da Dakarun Mukawama Suke Kaiwa Yahudawan Sahyoniya a Gaza 

Attajdid
Last updated: 2025/08/06 at 7:05 AM
Attajdid Published August 6, 2025
Share
SHARE

At-tajdid News ta samu rahotannin daga majiyarta ta yankin gabas ta tsakiya ta irin hare-haren da dakarun mukawama suke kaiwa Yahudawan sahyoniya a bangarori daban-daban dake yankin Gaza.

 

Dakarun Al-Qassam Brigades sun kai hari kan wani jirgin ruwan yahudawan sahyoniya da wani bam mai karfin gaske, inda suka kashe tare da raunata ma’aikatansa a yankin Al-Zana dake arewa maso gabashin Khan Yunis a kudancin zirin Gaza tare da sanya ido a kan saukar jirgi mai saukar ungulu don kwashe su.

 

Al-Qassam Brigades: Mayakan su tare da hadin gwiwar dakarun Quds Brigades da na Al-Nasser, sun yi ruwan bama-bamai da manyan harsasai a wajen taron sojojin mamaya da motoci da ke kusa da dakin taro na Al-Muhandis da ke yankin Western Line a arewacin Khan Yunus.

 

Dakarun Qassam Brigades sun kai harin bama-bamai a wani wurin shinge na Yahudawan sahyoniya dake kusa da makarantar Dar al-Arqam da ke gabashin unguwar al-Tuffah da ke gabashin birnin Gaza ta hanyar amfani da harsasai.

 

Dakarun na Al-Qassam Brigades sun kai harin bam a wani shinge na Yahudawan  sahyoniya  a yankin Morag da ke kudancin Khan Yunis dake kudancin zirin Gaza da wasu manyan harsasai.

 

Sojojin Qassam sun fitar bayanan da suke nuni da cewa  ba da gangan suke kashe fursunonin Isra’ila ba, “sai dai suna cin abin da mujahidanmu da mutanenmu suke ci, kuma ba za su samu wata kulawa ta musamman ba dangane da halin yunwa da kuma kawanyar da aka yiwa yankin Gaza”.

 

Kuma sun tsaya akan dole ne a bude hanyoyin shigo da kayan agji kamar yadda yake bisa al’ada kuma ya zama na dindindin domin shigar da abinci da magunguna ga daukacin al’umma a dukkan yankunan zirin Gaza, kuma dole ne a dakatar da duk wani nau’i na hare-haren jiragen saman abokan gaba a lokacin da fursunoni suke karbar kayan  agaji.

 

 

Mai rahoto;

M.B.S.Gama.

 

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid August 6, 2025 August 6, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

SHIRIN TRUMP KAA MAKOMAR: GAZA!.

Attajdid Attajdid September 1, 2025
Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis
An Kashe Sojojin Uku a Arewacin Gaza
Mother Of Seven Join Campaigns For Family Planing In Jigawa  
JIGAWA Pays N733.5 Million TO 281 RETIREES
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?