By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Ministan Kula da Albarkatun teku Adegboyega Oyetola ya sha Alwashin rage dogaron Nigeria akan shigo da kifi daga kasashen ketare ta hanyar habaka noman kifi a cikin gida tare da kyautata fasahar kiwon kifi a fadin Nigeria.
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Ministan Kula da Albarkatun teku Adegboyega Oyetola ya sha Alwashin rage dogaron Nigeria akan shigo da kifi daga kasashen ketare ta hanyar habaka noman kifi a cikin gida tare da kyautata fasahar kiwon kifi a fadin Nigeria.
News

Ministan Kula da Albarkatun teku Adegboyega Oyetola ya sha Alwashin rage dogaron Nigeria akan shigo da kifi daga kasashen ketare ta hanyar habaka noman kifi a cikin gida tare da kyautata fasahar kiwon kifi a fadin Nigeria.

Attajdid
Last updated: 2025/08/19 at 7:46 AM
Attajdid Published August 19, 2025
Share
SHARE

Ministan Kula da Albarkatun teku Adegboyega Oyetola ya sha Alwashin rage dogaron Nigeria akan shigo da kifi daga kasashen ketare ta hanyar habaka noman kifi a cikin gida tare da kyautata fasahar kiwon kifi a fadin Nigeria.

 

Hakanan ministan ya bayyana tsare-tsaren karfafa guiwar matasa da kuma mata da kayan aiki da ake bukata ta yadda za su yi fice a habakar tattalin arziki daga teku.

 

Ministan ya kara da cewa Nigeria ta na kan turbar cin gajiyar dimbin damammakin tattalin arziki da ke a Teku da kogunan ruwa da rafi da kuma kududdufai tun bayan da majalisar zartaswa ta kasa ta amince da dokar kyautata tattalin arzikin kogunan ruwa ta kasa.

 

Shugaban Kamfanin gas na LNG Nigeria Philip Mishelbila ya shedawa shugaban kamfanin mai na kasa Bayo Ojulari bukatar gaggauta zuba jari a fannin makamashin gas domin habaka wadata kasar nan da gas.

 

Philip ya bayyana hakanne ayayin wata ziyara da shugaban kamfanin mai na kasa Ojulari ya kai masa a kamfaninsa na sarrafa gas da ke a Bonny Island inda ya bayyana gamsuwa da habakar kamfanin.

 

Hakanan ya bayyana Kamfanin mai na kasa a matsayin abin dogaro ta fuskar zuba jari a saboda yadda ya himmatu wajen samar da gas tare magance kalubalen da ke tattare da rarraba shi a sassan kasar nan.

 

Mujallar Financial Times da ke kula da hadahadar kudade ta duniya ta ce babban taron Afirka da za a yi zai yi duba akan yadda  Nigeria da sauran kasashen Afirka su ka rungumi Sabbin sauye-sauye ta fuskar Fasaha da kuma Sauya fasalin tattalin Arziki.

 

Taron wanda za a gudanar da shi a ranakunn21 da 22 ga watan Oktoban shekarar 2025 a birnin london zai kunshi taken cewa ‘Afirka a Duniyar da ke fuskantar sauyi’.

 

Sanarwar ta ce taron zai yi duba akan kwarin guiwar da Afirka ta ke da shi wajen rungumar fasahar Amfani da makamashi da ya ba ya gurbata muhalli da habakar masana’antu da tasirin matasa a kasuwanci ta fuskar samar da cigaba mai dorewa.

 

Hakanan taron zai yi duba akan yadda aka samar da sauye-sauye a Nigeria da Angola da kuma Afirka ta kudu da kuma cigaban kasashen ta fuskar fasahar zamani ta AI da sauran sauye-sauyen fasahohin zamani

 

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid August 19, 2025 August 19, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

Kungiyar Hezbollah ta kai Hari-hari Kan Sojojin Yahudawan sasahyoniyya da Ya Yi Sanadiyar Rasa Rayuka

Attajdid Attajdid October 27, 2024
Duk Basaraken Da Ya Daki Matarsa A Bakin Rawaninsa– Sarki Sanusi
Shugaban Kasar Turkiyya Erdogan ya Bayyana Fishinsa Kan Jami’o’in ‘Yan Koran Yahudawan sahyoniyya 
Ten Injured, APC Secretariat Burnt.
Governor Namadi Calls For Addressing Unemployment, Restlessness, In Nigeria
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?