By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Gwamnan Jihar Neja Mohammed Umaru Bago, ya bayyana tsohon Shugaban Mulkin Soja Ibrahim Badamasi Babangida a matsayin wani fitila kuma abin koyi ga takwarorin sa da dama, yana mai cewa tarihi zai ci gaba da tunawa da gudummawar da ya bayar
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Gwamnan Jihar Neja Mohammed Umaru Bago, ya bayyana tsohon Shugaban Mulkin Soja Ibrahim Badamasi Babangida a matsayin wani fitila kuma abin koyi ga takwarorin sa da dama, yana mai cewa tarihi zai ci gaba da tunawa da gudummawar da ya bayar
News

Gwamnan Jihar Neja Mohammed Umaru Bago, ya bayyana tsohon Shugaban Mulkin Soja Ibrahim Badamasi Babangida a matsayin wani fitila kuma abin koyi ga takwarorin sa da dama, yana mai cewa tarihi zai ci gaba da tunawa da gudummawar da ya bayar

Attajdid
Last updated: 2025/08/19 at 7:55 AM
Attajdid Published August 19, 2025
Share
SHARE

Gwamnan Jihar Neja Mohammed Umaru Bago, ya bayyana tsohon Shugaban Mulkin Soja Ibrahim Badamasi Babangida a matsayin wani fitila kuma abin koyi ga takwarorin sa da dama, yana mai cewa tarihi zai ci gaba da tunawa da gudummawar da ya bayar.

 

Gwamna Bago a cikin sakonsa ga Ibrahim Badamasi Babangida a ranar zagayowar haihuwarsa ta shekara 84, ta hannun Babban Sakataren Yaɗa Labaransa, Bologi Ibrahim, ya bayyana shi a matsayin ɗan kishin kasa na gaskiya kuma wani fitaccen jarumi wanda ya sadaukar da mafi yawan rayuwarsa wajen yi wa ƙasa hidima.

 

Gwamnan ya jaddada bajinta da kishin kasa na Janar Babangida, inda ya lura da cewa ya tabbatar da haɗin kai, zaman lafiya, da ci gaban Najeriya a lokacin da kuma bayan wa’adin mulkinsa a matsayin shugaban kasa.

 

Gwamna Bago ya kuma yaba da jajircewar tsohon shugaban wajen kiyaye tarihi arziƙi da inganta ilimi, inda ya ambaci kafa Gidan Ajiye Littattafai na Shugaban Kasa na Ibrahim Badamasi Babangida, wanda aka sanya wa sunan marigayiyar matarsa, Dr. Maryam Babangida.

 

Daga nan sai Bago ya yi addu’ar Allah ya ci gaba da ba shi haske da rahama, da lafiya da ƙarfi, da kuma hikima domin ya ci gaba da ba da shawarwari masu ma’ana da tasiri domin ɗorewar cigaban kasarnan.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid August 19, 2025 August 19, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Yau Shugabannin Tsaron Afrika 54 ke taro a Abuja

Attajdid Attajdid August 25, 2025
Shugaban Nijeriya Bola Tinubu Ya Karɓi Baƙuncin Firaministan Indiya Narendra Modi
Children Raised Concern Over Security, Malnutrition, Healthcare Services In North
Governor Radda Call For Prayer Against Insecurity In Nigeria
Remi Tinibu Console Jigawa First Lady Over Son death 
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?