By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: ZIYARAR GANI DA IDO A BABBAN ASIBITIN ƘARAMAR HUKUMAR K/HAUSA (GENERAL HOSPITAL).
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > ZIYARAR GANI DA IDO A BABBAN ASIBITIN ƘARAMAR HUKUMAR K/HAUSA (GENERAL HOSPITAL).
News

ZIYARAR GANI DA IDO A BABBAN ASIBITIN ƘARAMAR HUKUMAR K/HAUSA (GENERAL HOSPITAL).

Attajdid
Last updated: 2024/09/15 at 3:51 PM
Attajdid Published September 15, 2024
Share
SHARE

A yau lahadi 15 ga watan satumba wacce tai dai-dai da 12 ga watan rabiwul auwal, Ni mai baiwa mai girma gwamna shawara akan harkar lafiya a karamar hukumar kafin hausa Hon. Basiru abdullahi (Optimistic) na kai ziyarar gani da Ido tare da duba aiyuka a babban asibitin karamar hukumar kafin hausa.

Wannan ziyara takunshi duba yadda ayyuka suke tafiya tare da duba yadda yanayin asibitin yake a madadin mai girma gwamnan jihar Jigawa Mal. Umar A Namadi Fca.

Na samu wasu ma’aikatan a ɓangarori masu mahimmanci dake cikin asibitin na (General Hospital) kamar ɓangaren masu bada magunguna, wajen operation na mata masu haihuwa, wajen ƙwantar da manya maza da mata, bangaren agajin gaggawa (Emergency), da kuma bangaren kula da ƙananin yara, (OPD).

Daga ƙarshe na yabawa ma’aikatan da nasamu, a gurin aikin su duk da weekend ne, kuma na bada shawarwari da su tsaya suƙara ruɓanya ƙoƙarinsu domin samun lafiyar majinya, da kuma basu ingancacciyar kulawa ta musamman a ɓangaren lafiyar Kamar yadda mai girma gwamna yayi bayani.

Basiru Abdullahi (Optimistic).Special asisstant on Health monitoring kafin Hausa to the executive governor of jigawa state.

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid September 15, 2024 September 15, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

Turkish Airlines ya Koma Zırga-zırga Zuwa Syria Bayan Shafe Shekaru 11 da Dakatarwa

Attajdid Attajdid January 23, 2025
YUNWA, RASHIN TSARO – ME KE KAWO SU? MENENE MAGANIN SU? DAGA ALKUR’ANI MAI GIRMA.
Tsaya da Kafarka  KUNGIYAR JTI ta horar da Dalibai
Ƙungiyar HURIWA ta yi alawadai da buƙatar Tinubu na karɓo bashin dala biliyan 21.5
‘Yar jarida Walaa Al-Jaabari ta rasa ranta tare da ‘ya’yanta 5.
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?