By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Najeriya Ta Cancanci Kujerar Wakilci a Kwamatin Tsaro na MDD – Badaru
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Najeriya Ta Cancanci Kujerar Wakilci a Kwamatin Tsaro na MDD – Badaru
News

Najeriya Ta Cancanci Kujerar Wakilci a Kwamatin Tsaro na MDD – Badaru

Attajdid
Last updated: 2024/09/23 at 8:50 PM
Attajdid Published September 23, 2024
Share
SHARE

Ministan tsaron Najeriya ya ce ƙasar ta samu dukkan cancantar da ake buƙata ta samun zama mamba a Kwamatin Tsaro na Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD).Da yake gabatar da jawabi yayin wani taro a birnin New York na Amurka, Mohammed Badaru ya ce Najeriya ta ba da gudummawar kiyaye zaman lafiya a ƙasashe 41 tare da tura dakaru sama da 200,000.

Taron mai taken “Enhancing Multilateralism for International Peace and Security” game da zaman lafiya a duniya, wani ɓangare ne na taron babban zauren MDD na 76 da ake yi a Amurkar.

Tun daga fara tura dakarunmu a ƙasar Kongo a shekarar 1960, Najeriya ta shiga ayyuka 41 na kiyaye zaman lafiya a duniya,” in ji shi.

Ministan ya kuma nemi a yi gyara a tsarin kwamatin domin bai wa nahiyar Afirka kujerar wakilci ta dindindin.

Yanzu haka ƙasashen Amurka, da Birtaniya, da China, da Faransa, da Rasha ne kaɗai ke da wannan matsayin.

Mai rahoto;Salihu Garba.

At-tajdid News.

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid September 23, 2024 September 23, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
Uncategorized

2025 World Sight Day: NOA Advocates Eye Healthcare Consciousness 

Attajdid Attajdid October 9, 2025
Rundunar RSF ta Sudan da ƙawayenta sun ƙulla yarjejeniya domin kafa gwamnatin adawa a ƙasar
Dakarun Isra’ila Sun Sace ƙarin Falasɗinawa Bakwai
Ana Cigaba da Samun Rasa Rayuka da Munanan Raunuka a Harin da Iran Take Kaiwa Isra’ila 
Bambam Bakin Nigeria CBN Ya Tabbatarwa Da ‘Yan Kasa Kudadansu Suna Cikin Aminci
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?