Daga majiyar At-tajdid News ta yankin kasashan turai ta sami labarin, jiragen saman Amurka 28 masu jigilar mai sun tashi zuwa gabas ta tsakiya a cikin ‘yan sa’o’i na baya-bayan nan, suna kita teku da yuwar sun tahone domin tallafawa sojojin Isra’ila da Amurka.
Ma’aikantan agajin gaggawa na Isra’ila sun tabbatar da kashe mutane 5 da kuma 92 wadanda da suka ji raunika, ciki har da mutum daya da ya samu munanan raunuka a sakamakon harin makami mai linzami da kasar Iran na baya-bayan nan.
Shin hakan na iya kawo zaman lafiya da adalci a duniya?
Muna sauraran ra’ayoyinku.
Mai rahoto;
M.B.S.Gama.
At-tajdid News.




