By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Dakarun Isra’ila Sun Sace ƙarin Falasɗinawa Bakwai
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > Dakarun Isra’ila Sun Sace ƙarin Falasɗinawa Bakwai
International News

Dakarun Isra’ila Sun Sace ƙarin Falasɗinawa Bakwai

Attajdid
Last updated: 2025/01/23 at 1:16 PM
Attajdid Published January 23, 2025
Share
SHARE

“Dakarun mamaya sun yi wa Falasɗinawa hudu ƙawanya; mata biyu iyayen wasu Falasɗinawa biyu da dakarun Isra’ila suka kashe a sansanin ‘yan gudun hijira na Jenin ,” in ji kamfanin dillancin labaran na Falasɗinu.

 

A lokacin da yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na huɗu bayan Isra’ila ta kashe Falasɗinawa aƙalla 47,161 a yankin sannan mahukuntan Isra’ila sun ci gaba da kai farmaki a Gaɓar Yammacin Kogin Jordan.

 

Dakarun mamaya na Isra’ila sun sace Falasɗinawa aƙalla bakwai daga biranen Jenin da Jericho na Gaɓar Yammacin Kogin Jordan, kamar yadda kamfanin dillancin WAFA ya ambato wasu majiyoyi suna tabbatawa.

 

“Dakarun mamaya sun yi wa Falasɗinawa huu ƙawanya; mata biyu iyayen wasu Falasɗinawa biyu da dakarun Isra’ila suka kashe a sansanin ‘yan gudun hijira na Jenin ,” in ji kamfanin dillancin labaran na Falasɗinu.

 

Dakarun Isra’ila sun kai samame a birnin Jericho, lamarin da ya kai ga arangama, a cewar WAFA, inda kamfanin labaran ya ƙara da cewa dakarun an Isra’ila sun sace matasa biyu a yankin Silwan na Birnin Ƙudus.

 

Mai rahoto;

M.B.S.Gama.

 

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid January 23, 2025 January 23, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Jigawa LG Councils Purchases Drugs Worth N580 Million For Free Distribution

Attajdid Attajdid January 2, 2025
Tsohon Shugaban Amuruka Ya Kamu Da Cutar Daji
Arzikin Ɗangote ya ninka zuwa dala biliyan 28 bayan fara aikin matatar mansa
Isra’ila ta Kai Sabbin Hare-hare ta Sama a Kudancin Beirut
Zenith Bank Donates N50 Million to Victims Of Jigawa Tanker Explosion 
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?