Rundunar ‘Yan sanda a Jahar Kano ta gurfanar da mutane 333 da ake zargi da Bangar Siyasa
Rundunar ‘Yan sanda a Jahar Kano ta gurfanar da mutane 333…
Cibiyar tallafawa harkokin kasuwanci ta ƙasa CPPE, ta gargadi cewa ci gaba da hauhawar farashin abinci da kuma tsadar kaya na nuna cewa har yanzu akwai matsalolin tsarin tattalin arziki da ba a magance ba, duk da saukar da aka samu a kan babban hauhawar farashi a baya-bayan nan
Cibiyar tallafawa harkokin kasuwanci ta ƙasa CPPE, ta gargadi cewa ci gaba…
Gwamnatin Jihar Sokoto ta raba tallafi ga iyalan da hatsarin jirgin ruwa ya rutsa da su a garin Rinaye, karamar hukumar Shagari.
Gwamnatin Jihar Sokoto ta raba tallafi ga iyalan da hatsarin jirgin ruwa…
Gwamnatin Tarayya ta roƙi sarakunan gargajiya a yankin Arewa maso Gabas da su mara baya wajen hana yaduwar kananan makamai da manyan bindigogi a yankin.
Gwamnatin Tarayya ta roƙi sarakunan gargajiya a yankin Arewa maso Gabas da…
Gwamnatin Jihar Jigawa ta dauki nauyin dalibai 184 domin karo karatun likitanci a kasashen waje.
Gwamnatin Jihar Jigawa ta dauki nauyin dalibai 184 domin karo karatun likitanci…
Gwamnan Jihar Neja Mohammed Umaru Bago, ya bayyana tsohon Shugaban Mulkin Soja Ibrahim Badamasi Babangida a matsayin wani fitila kuma abin koyi ga takwarorin sa da dama, yana mai cewa tarihi zai ci gaba da tunawa da gudummawar da ya bayar
Gwamnan Jihar Neja Mohammed Umaru Bago, ya bayyana tsohon Shugaban Mulkin Soja…
Ma’aikatar gidaje da ci gaban birane ta tarayya ta gargadi ‘yan Najeriya da su yi hattara da ‘yan damfara da ke neman cin gajiyar gidaje 753 da EFCC ta kwace kuma aka mika wa gwamnatin tarayya.
Ma’aikatar gidaje da ci gaban birane ta tarayya ta gargadi ‘yan Najeriya…
Ministan Kula da Albarkatun teku Adegboyega Oyetola ya sha Alwashin rage dogaron Nigeria akan shigo da kifi daga kasashen ketare ta hanyar habaka noman kifi a cikin gida tare da kyautata fasahar kiwon kifi a fadin Nigeria.
Ministan Kula da Albarkatun teku Adegboyega Oyetola ya sha Alwashin rage dogaron…
Gwamnatin tarayya ta cire sama da naira biliyan 256 daga rabon kudaden man fetur na wata-wata, a kashi na farko na rabin shekarar 2025 domin aiwatar da ayyukan gine-ginen bututun gas a faɗin ƙasar nan.
Gwamnatin tarayya ta cire sama da naira biliyan 256 daga rabon kudaden…
Sojojin Najeriya sun yi kira ga mazauna Gombe da su kwantar da hankalinsu
Sojojin Najeriya sun yi kira ga mazauna Gombe da su kwantar da…




