By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Gwamnatin Jihar Sokoto ta raba tallafi ga iyalan da hatsarin jirgin ruwa ya rutsa da su a garin Rinaye, karamar hukumar Shagari.
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Gwamnatin Jihar Sokoto ta raba tallafi ga iyalan da hatsarin jirgin ruwa ya rutsa da su a garin Rinaye, karamar hukumar Shagari.
News

Gwamnatin Jihar Sokoto ta raba tallafi ga iyalan da hatsarin jirgin ruwa ya rutsa da su a garin Rinaye, karamar hukumar Shagari.

Attajdid
Last updated: 2025/08/19 at 2:05 PM
Attajdid Published August 19, 2025
Share
SHARE

Gwamnatin Jihar Sokoto ta raba tallafi ga iyalan da hatsarin jirgin ruwa ya rutsa da su a garin Rinaye, karamar hukumar Shagari.

 

Hadarin,ya yi sanadiyyar mutuwar mutane bakwai ciki har da mata uku da yara hudu.

 

Tawagar da gwamna Ahmad Aliyu ya tura ta raba tallafin kuɗi na Naira miliyan huɗu ga iyalan da abin ya shafa, tare da kayan abinci irin su shinkafa, gero da dawa.

 

Gwamna Aliyu, wanda ya yi jawabi daga ƙasar Saudiyya inda yake aikin Umara, ya nuna alhinin sa game da wannan iftila’in tare da tabbatar da cewa gwamnatinsa za ta samar da jiragen ruwa masu amfani da injin da rigar shiga ruwa domin rage haɗarin jiragen ruwa a jihar.

 

Wannan matakin na cikin shirin gwamnati na kashe sama da naira miliyan dubu 1 domin ƙarfafa shirin kare jama’a daga haduran kwale kwale musamman a yankunan da ke da ambaliyar ruwa ta fi shafa.

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid August 19, 2025 August 19, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

China ta Gargadi kanada akan Yimata katsalandan

Attajdid Attajdid December 25, 2024
Majalisar Ɗinkin Duniya Tayi Allah Wadai da Harin da Aka Kaiwa Jagororin Kungiyar Hamas a Doha 
Yan Isra’ila Sun Bayyana Matsayarsu Akan Yakin Kare Dangi da Take a Palestine
Harin Isra’ila ya kashe sama da mutum 50 a Gaza cikin ƙasa da mako guda
Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan Ya Yi Kakkausan Bayanai a  Gaban MDD Akan Irin Kisan Kare Dangi Da Isra’ila Take Yi a Gaza
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?