China ta zargi Kanada da yi mata katsalandan a cikin harkokinta na cikin gida inda ta ce tana tsoma mata baki kan abin da ya shafi dangantakarta da Hong Kong, wanda a cewarta yin hakan saba dokoki ne na kasa da kasa.
Mai Rahoto;
Mujahid Muhammad Tasiu.
At-tajdid News.




