Yahudawan sahyoniya Sun Kai Hari Asibitin UNRWA a Gaza Duk da Cigaba da Nuna Kyamar da Duniya Take Nunawa
A wani rahoto da Aljazeera ta fitar ya nuna wani hari ta sama da Isra’ila ta kai wanda ya yi sanadiyar lalacewar asibitin UNRWA da ke dauke da ‘yan gudun hijira a yankin Al-Maqousi da ke yammacin birnin Gaza.
An kori ma’aikatan ofishin jakadancin Isra’ila da ke Athens saboda zanga-zangar adawa da Isra’ilawa a Girka
Hani wani matashi ne bafalasdine da aka harba a ciki da hakan ya yi sanadiyar mutuwar sa a lokacin da yake kokarin karbar kayan agaji a yankin Gaza.
A wani rahoto da tashar Channel 12 ta Isra’ila ta ambato Babban Hafsan Hafsoshin yayin shawarwari akan tsaro “Mamaye yankin zirin Gaza zai jefa rayuwar fursunonimu cikin hadari” • A yayin shawarwarin tsaron cigaba da mamaya Zirin Gaza na iya daukar watanni.
Mai rahoto;
M.B.S.Gama.
At-tajdid News.




