Kungiyar fursunonin Falasdinu:Ta bayyana adadin kame-kamen da sojojin mamaya na Isra’ila suka yi a yammacin gabar kogin Jordan ya kai dubu 10 tun daga ranar 7 ga watan Oktoba har zuwa yanzu basu daina wannan kameba sun kama Falasdinawa 25 da suka hada da mata biyu, da yaro daya, da kuma tsoffin fursunoni a harin da suka kai yammacin Kogin Jordan.
At-tajdid News.




