By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: AMBALIYAR RUWA A GARIN MAIDUGURI
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > AMBALIYAR RUWA A GARIN MAIDUGURI
News

AMBALIYAR RUWA A GARIN MAIDUGURI

Attajdid
Last updated: 2024/09/11 at 9:35 PM
Attajdid Published September 11, 2024
Share
SHARE

Muna cikin mawuyacin hali”

Tun a daren Litinin din da ta gabata ne ambaliyar ruwa tai matukar tsanani a cikin garin na Maiduguri hakan ne ya sanya dubban mutane hijira domin su sami inda za su fake su tsira da rayuwar su.

Gwamnatin Jihar ta samarwa da su yan gudun hijirar matsugunai gami da basu tallafi na gaggawa domin saukaka musu yanayin da suke ciki Wakilin mu Muhd Abdulmumin ya ziyarci daya daga cikin matsugunan da aka ajiye wadanda ambaliyar ta ritsa da su wato makarantar Sakandaren yan mata ta YERWA inda ya shaida mana cewar a wannan matsuguni akwai kimanin iyalai dubu daya da dari biyar da hamsin da bakwai (1557), a kididdiga kuma ta dai daiku akwai mutum dubu tara da dari uku da arba’in da biyu (9342), wadanda kusan kashi casa’in da shida (96) daga cikin su mata ne da kananan yara Kuma har ya zuwa wannan lokacin mutane na cigaba da zuwa wannan matsuguni, kamar dai yadda kungiyar bada agajin gaggawa ta SEMA ta shaida wa wakilin namu Sai dai a bangaren wadanda ibtila’in ya shafa sun bayyana korafe korafe dangane da yanda ake tafi da al’amuran matsugunin na su, daga cikin korafe korafen nasu akwai:

1. Sun kwana a cikin yanayi mara kyau kwarai da gaske cikin sauro, wasu ma a filin Allah suka Kwana.

2. Abincin da ake raba musu baya isar ko Kashi daya bisa hudun su, Kuma in sun je karbar abincin ana wulakanta su gami da duka.

3. Babu kyakkyawan tsaro a matsugunin na su.

4. Suna kira ga gwamnati da masu hannu da shuni su taimaka musu domin rage musu radadin da suke ciki gami da rashin nutsuwa da suka tsinci kansu ciki.

domin ganin korafe korafen Kai tsaye ta hanyar hoto mai motsi a danna wannan mashiga.

Mai Rahoto Muhd Abdulmumin.

Attajdid News Maiduguri.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid September 11, 2024 September 11, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

An Sami Ambaliyar a Nigar Da Rayi Tafiyar Ruwa Da Wasu Manyan Tituna a Birnin Yamai.

Attajdid Attajdid August 24, 2024
Rundunar RSF ta Sudan da ƙawayenta sun ƙulla yarjejeniya domin kafa gwamnatin adawa a ƙasar
TAJDIDIN SHEHU DAN FODIYO – TABBATAR DA ADDINI, NEMAN MULKI, KO KABILANCI? (5). SHEIKH AMINU ALIYU GUSAU
ABIBATI TINUBU MEMORIAL QUR’ANIC RECITATION COMPETITION: A CELEBRATION OF MOTHERHOOD, FAITH, AND LEGACY
Sojojin Isra’ila Sun Kasa Mamayar ko da ƙauye ɗaya a Lebanon — Hezbollah
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?