By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Gwamnatin Tarayya za ta Kashe Naira Biliyan 700 Don Gyara Filin Jirgin Saman Legas Ya Yin da na Kano Aka Ware Masa Biliyan 46
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Gwamnatin Tarayya za ta Kashe Naira Biliyan 700 Don Gyara Filin Jirgin Saman Legas Ya Yin da na Kano Aka Ware Masa Biliyan 46
News

Gwamnatin Tarayya za ta Kashe Naira Biliyan 700 Don Gyara Filin Jirgin Saman Legas Ya Yin da na Kano Aka Ware Masa Biliyan 46

Attajdid
Last updated: 2025/08/01 at 1:48 PM
Attajdid Published August 1, 2025
Share
SHARE

Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) ta amince da kwangiloli da suka haura Naira biliyan 900 domin sabunta ababen more rayuwa a fannin sufurin jiragen sama a faɗin ƙasa.

 

Ministan Sufurin Jiragen Sama, Festus Keyamo, ya bayyana cewa an ware Naira biliyan 712 domin gyaran terminal ɗaya da faɗaɗa terminal biyu na Filin Jirgin Sama na Murtala Muhammed da ke Legas, ciki har da sabbin fitilu, hanyoyin shiga da wuraren ajiye jirage.

 

An kuma amince da gyaran Filin Jirgin Sama na Malam Aminu Kano da na Fatakwal, da sabunta fitilun tashi da saukar jirage zuwa matakin zamani na CAT

 

Haka kuma, an amince da hayar Filin Jirgin Sama na Akanu Ibiam da ke Enugu na tsawon shekaru 30 ga kamfanin mai zaman kansa, domin rage asarar da ake samu daga filayen jirage ƙanana.

 

Keyamo ya ce wannan mataki zai taimaka wajen samar da riba daga sassan da ba su shafi jirage kai tsaye ba kamar cibiyoyin kasuwanci da taruka.

 

Mai rahoto;

Salihu Garba.

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid August 1, 2025 August 1, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

“I was pleased to host the President of Egypt, Mr. Abdülfettah Es-Sisi to our country”. 🇹🇷🇪🇬 (Recep Tayyip Erdoğo)

Attajdid Attajdid September 7, 2024
Martanin Qatar Akan Harin da a ka Kaiwa Jagororin Hamas Doha Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen ƙasar ya tabbatar da cewa an kafa tawagar lauyoyi domin shirin mayar da martani kan harin da Isra’ila ta kai wa Doha. Ya ce Isra’ila ta nuna halin marar hankali, amma wannan ba zai hana Katar ci gaba da rawar shiga tsakani ba. Ya kuma yi gargadin cewa Netanyahu yana tura Isra’ila ta zama ƙasa marar bin ƙa’ida, lamarin da zai iya jefa duniya baki ɗaya cikin haɗari. Haka zalika, an aika da saƙo ga Majalisar Ɗinkin Duniya, inda aka fara tattauna matakan da za a ɗauka domin mayar da martani kan harin. Firayim Ministan Qatar, wanda kuma shi ne Ministan harkokin wajen ƙasar, ya bayyana cewa tattaunawa na ci gaba ne da roƙon Amurka, amma duk da haka Isra’ila ta yi aiki da nufin lalata ƙoƙarin sulhu. Ya ce tarihi zai rubuta wannan lamari, kuma dole a mayar da martani cikin tsari ɗaya kan rashin imanin Netanyahu. A Gaza Rahotanni daga asibitoci sun tabbatar da cewa, tun daga wayewar gari yau, shahidai hamsin da biyu (52) ne suka riga mu gidan gaskiya sakamakon harin Isra’ila. Cikin waɗanda aka kashe akwai mutane tara (9) da ke cikin masu neman agaji a kudancin Gaza. Mai rahoto; M.B.S.Gama. At-tajdid News.
Ko ECOWAS za ta iya jure wa ƙalubalen da ke gabanta?
WAEC RELEASES 2024 WASSCE RESULTS (See How To Check Your Result).
An Soke Wasu Ma’aikatu An Hade Wasu a Tarayyar Nageriya 
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?