By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Gwamnatin Sokoto ta bayar da kwangilar sake gina madatsar ruwa ta Lugu
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Gwamnatin Sokoto ta bayar da kwangilar sake gina madatsar ruwa ta Lugu
News

Gwamnatin Sokoto ta bayar da kwangilar sake gina madatsar ruwa ta Lugu

Attajdid
Last updated: 2025/05/29 at 6:39 PM
Attajdid Published May 29, 2025
Share
SHARE

Gwamnatin Sokoto ta bayar da kwangilar sake gina madatsar ruwa ta Lugu

 

 

 

 

 

Gwamnatin jihar Sokoto ta amince da kwangilar sake gina madatasar ruwan ta Lugu da ke ƙaramar hukumar Wurno a jihar, wadda za ta laƙume naira biliyan 32.4.

 

Gwamnan jihar Ahmed Aliyu wanda ya sanya wa kwangilar hannu, ya bayyana cewa madatsar za ta yi matuƙar taimakawa wajen bunƙasa fannin noman rani idan aka kammala ta, bayan da ta rufta a shekarar 2010.

 

“Wannan gagarumin aikin ba yana nufin sake gina madatsar ruwan kawai ba – har ma muna sake dawo da wata muhimmiyar fata, da inganta rayuwa tare da bunƙasa ɓangarorin tattalin arziƙi da ke neman tallafi tsawon shekaru,” in ji gwamnan.

 

Gwamnatin Sokoto ta ɗauko aikin sake gina madatasar ruwan ne tare da haɗin gwiwar Bankin Duniya, kuma aikin zai haɗa da sake gina bangwayen madatsar masu faɗin kilomita 7.1 da sake gina hanyoyin mota da suka haɗa muhimman wuraren da ake noman rani a Wurno, da farfaɗo da filayen noman ranin masu faɗin kadada 1,200 da kuma samar da ma’ajiyar ruwa mai ɗaukar ruwa cubic miliyan 64 da sauran su.

 

Madatasar ruwan ta Lugu dai na da muhimmanci a ɓangarorin noma da kiyon kifi da samar da ruwan sha da aikin yi ga al’ummar yankunan.

 

Mai Rahoto

Mujahid Muhammad Tasiu

AT-TAJDID NEWS

You Might Also Like

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

Attajdid May 29, 2025 May 29, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

Shugabannin Duniya Sun yi Allah Wadai da Harin Ta’addanci da Aka Kai Turkiyya

Attajdid Attajdid October 25, 2024
An Sami Ambaliyar a Nigar Da Rayi Tafiyar Ruwa Da Wasu Manyan Tituna a Birnin Yamai.
Arzikin Ɗangote ya ninka zuwa dala biliyan 28 bayan fara aikin matatar mansa
2025 World Sight Day: NOA Advocates Eye Healthcare Consciousness 
MENENE AIKIN KUNGIYAR (HAMAS)????
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?