By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Gwamnatin Jihar Jigawa ta dauki nauyin dalibai 184 domin karo karatun likitanci a kasashen waje.
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Gwamnatin Jihar Jigawa ta dauki nauyin dalibai 184 domin karo karatun likitanci a kasashen waje.
News

Gwamnatin Jihar Jigawa ta dauki nauyin dalibai 184 domin karo karatun likitanci a kasashen waje.

Attajdid
Last updated: 2025/08/19 at 1:57 PM
Attajdid Published August 19, 2025
Share
SHARE

Gwamnatin Jihar Jigawa ta dauki nauyin dalibai 184 domin karo karatun likitanci a kasashen waje.

Wannan na daga cikin kokarin gwamnatin jihar na rage ƙarancin likitoci a jihar.

Daga cikin daliban, 160 an tura su jami’ar Near East University dake Cyprus, yayin da sauran aka turasu jami’ar Integral University dake kasar India.

Gwamnatin ta ce wannan shiri na da nufin samar da karin kwararrun likitoci a Jigawa, musamman ma wajen karfafa wa mata gwiwa su shiga harkar likitanci.

Rahotanni sun nuna cewa gwamnati ta kashe sama da Naira miliyan dubu 4 domin biyawa daliban kudin makaranta, da masauki,da abinci,da kudin jirgi da sauran bukatun daliban.

Wasu daga cikin daliban da suka dawo gida hutu sun nuna godiyarsu ga gwamnatin.

A cikin yarjejeniyar da aka sanya hannu, daliban za su dawo su yi aiki a Jigawa na tsawon shekaru daidai da lokacin da suka dauka suna karatu a kasashen waje.

Baya ga daliban likitanci, akwai kusan dalibai 15 da ba na likitanci ba, ciki har da wadanda aka kwaso daga kasar Sudan lokacin rikici, wadanda suma suke amfana daga shirin.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid August 19, 2025 August 19, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

‘Kuɗin cizo sun hana mu kwana a gidajenmu’

Attajdid Attajdid May 17, 2025
NNPCL Ya Kara Farashi Fetur Daga N620 Zuwa  N897
Yahudawan sahyoniya Sun Kai Hari Asibitin UNRWA a Gaza Duk da Cigaba da Nuna Kyamar da Duniya Take Nunawa
Ta’addancin Isra’ila a Gaza:
Turkiyya ta yi tur da harin da Isra’ila ta kai kan tawagar Hamas a Qatar
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?