By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Ta’addancin Isra’ila a Gaza:
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > Ta’addancin Isra’ila a Gaza:
International News

Ta’addancin Isra’ila a Gaza:

Attajdid
Last updated: 2025/08/09 at 8:53 AM
Attajdid Published August 9, 2025
Share
SHARE

Ta’addancin Isra’ila a Gaza:

An Sami Asarar Rayukan Sama da Mutane 61,330 da Mutane 152,359 da suka Sami Runuka tun Daga 7 ga Oktoba, 2023 Zuwa Yau Sakamakon Hare-haren Isra’ila a Gaza

 

 

Ma’aikatar Lafiya ta Gaza ta fitar da rahoton mutuwar mutane 72 da kuma mutane 314 da suka samu munanan raunuka a cikin sa’o’i 24 da suka gabata.

 

Mutane da dama ne masu fama da yunwa a Gaza suka haura kan wata rumfar wani shago bayan da wani akwati dauke da kayan agaji da  ya fada a kai nauyin mutane sai suka yiwa rumfar yawa, sakamakon haka sai ta ruguzo kasa inda ta raunata mutane da dama.

 

Ma’aikatar Lafiya ta Gaza ta fitar rahotan adadin wadanda suka mutu sakamakon hare-haren Isra’ila tun daga ranar 7 ga Oktoba, 2023 ya kai mutane 61,330 da kuma mutanen da suka sami runuka sun kai mutane 152,359.

 

 

Mai rahoto;

M.B.S.Gama.

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid August 9, 2025 August 9, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Ambaliya ta kashe mutane da dama a Jihar Neja

Attajdid Attajdid May 29, 2025
Sojojin Isra’ila: Sojoji da jami’ai 695 ne aka kashe tun farkon yakin da ake yi a Gaza.
Isra’ila ta Kashe Mataimakin Shugaban Hukumar Kare Farar Hula ta Gaza
2025 World Sight Day: NOA Advocates Eye Healthcare Consciousness 
Ƴanbindiga sun cinna wa gonaki wuta a jihar Zamfara
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?