By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Isra’ila ta Kashe Mataimakin Shugaban Hukumar Kare Farar Hula ta Gaza
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > Isra’ila ta Kashe Mataimakin Shugaban Hukumar Kare Farar Hula ta Gaza
International News

Isra’ila ta Kashe Mataimakin Shugaban Hukumar Kare Farar Hula ta Gaza

Attajdid
Last updated: 2024/09/08 at 12:21 PM
Attajdid Published September 8, 2024
Share
SHARE

Yaƙin Isra’ila a Gaza ya shiga rana ta 338, inda ta kashe kusan Falasɗinawa 41,000 yawaicinsu mata da yara tare da jikkata kusan 95,000, kuma wani ƙiyasi ya nuna cewa fiye da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gine-ginen da aka rusa.Isra’ila na ci gaba da kashe farar hula a kullum a Gaza waɗanda akasarinsu mata ne da ƙananan yara.

Sojojin Isra’ila sun kashe mataimakin shugaba Hukumar Kare Farar Hula ta Gaza a wani harin sama da suka kai.

Hukumar ce ta sanar da hakan a wata sanarwa da ta fitar a ranar Lahadi inda ta ce zuwa yanzu Isra’ila ta kashe jami’anta 83 tun daga 7 ga watan Oktoba bayan soma yaƙi.

A wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar Mahmoud Bassal ya fitar, ya yi ta’aziyya game da “kisan da aka yi wa Mohammad Abdelhay Morsi, mataimakin daraktan hukumar kare farar hula a arewacin Gaza, wanda Isra’ila ta kashe a wani hari ta sama a gidansa da safiyar nan a yankin Al-Alami da ke Jabalia.

Bassal ya ce baya ga jami’ansu 83 da Isra’ilar ta kashe, akwai fiye da 200 da ta jikkata.

TRTRT Afirka Hausa.

At-tajdid News.

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid September 8, 2024 September 8, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

[LABARAI DAGA GAZA] TAKAITATTUN LABARAI  GAME DA HALILIN DA AKE CIKI A GAZA

Attajdid Attajdid August 5, 2024
Jigawa Trains 120 Governor”s Aid On Education Monitoring 
Court Uphold Engr Auwal As Jigawa  AFAAN Chairman 
Jigawa NUT Gets New Executive
Rundunar Sojan Nijeriya ta Magantu  kan Hare-haren ‘Yan Ta’adda a Borno
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?