By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Ambaliyar Ruwa Ta Mamaye Daruruwan Gidaje A Maiduguri
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Ambaliyar Ruwa Ta Mamaye Daruruwan Gidaje A Maiduguri
News

Ambaliyar Ruwa Ta Mamaye Daruruwan Gidaje A Maiduguri

Attajdid
Last updated: 2024/09/10 at 5:49 PM
Attajdid Published September 10, 2024
Share
SHARE

Rahoto DagaMujahid Muhammad Tasiu.

Daruruwan mutanene suka rasa muhalllansu sakamakon ambaliyar ruwa da ta faru a wasu garuruwa da Kuma sassan Birnin Maiduguri na Jihar Barno.Ambaliyar ruwan ta afkune sakamakon cika da Kuma karyewa da madatsar ruwan ta Alau ta yi ( Alau Dam), hakan Kuma ya Sanya dubban iyalai cikin mawuyacin hali.Kwamishinan yada labarai na Jihar ta Barno Prof Usman Tahir ya tabbatar da afkuwar lamarin, Tinibu Kuma Gwamnatin ta gargadi mutanene da ke garuruwan gefen kogin Maiduguri da su fice daga wurin sakamakon fargabar karuwar ambaliyar ruwan.

Haka wasu daga cikin mazauna Birnin daajiyar Attajdid ta zanta da su sun bayyana iron ma wuyacin halin da suke ciki inda suka Yi kira ga Gwamnatin Jihar da takai masu Dauki.

Ambaliyar tafi shafar unguwannin Gwange, kofar-Shehu, Shahuri da Abbagada da sauransu.

At-tajdid News.

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid September 10, 2024 September 10, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Zamfara State Governor, His Excellency Dauda Lawal, will perform the inauguration of the Zamfara State Council of Ulama today the 30th of July, 2024 at the Government House chamber in Gusau.

Attajdid Attajdid July 30, 2024
Matar Shugaban Turkiyya ta yi kira kan samar da tsari ilimi mai daraja a duniya a taron Kiev
Bayani kan Masjidul Aqsah tare da Malam Aminu Aliyu Gusau.
MAJALISAR SHURA KANO
Nijar da Rasha Sun ƙulla Yarjejeniyar Makamashin Nukiliya
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?