MAJALISAR SHURA KANO
Cikin ayyukan alheri masu danko da zasu ci gaba da bibiyar Sardaunan Kano Mallam Ibrahim Shekarau CON shi ne kafa majalisar mashawarta ta hanyar tsarin SHURA.
A JIYA Litinin 08 Satumba 2025, gwamnan jihar Kano Alhaji Abba K Yusuf ya kaddamar da sabuwar majalisar SHURA ta Kano a gidan gwamnati.
Mai rahoto
Mustapha Garba Usman




