By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: SHEKARU 64 DA SAMUN ‘YANCI
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > SHEKARU 64 DA SAMUN ‘YANCI
News

SHEKARU 64 DA SAMUN ‘YANCI

Attajdid
Last updated: 2024/10/01 at 1:52 PM
Attajdid Published October 1, 2024
Share
SHARE

INA SON KASA TA NIJERIYA

SHEKARU 64 DA SAMUN ‘YANC

Ina matukar son wannan hamshakiyar kasar ta mu Nijeriya, ina kuma fatan wata rana da yardar Allah ta wuce Birtaniya da Amurka, ina kuma fatan ta zama abar soyuwa a zukatan mutanen duniya, kamar ko kusa da Makka da Madina.

Son da nake yi wa kasa ta Nijeriya ta kai idan ana taken kasa na kan ji hawaye suna zuba daga idanuna, saboda tsananin yadda nake jaddada alkawarin nan na cewa, zan kasance mai gaskiya da biyayya da kare ta da dukkan karfi da damar da na samu.

Tare da haka a kullum ina cike da bakin ciki da damuwa na yadda son zuciya da son kai ya sanya wadansu b’ata gari suka lalata mana wannan kasar ta mu ta gado.

Allah ya yi amfani da mu wajen gyara wannan hamshakiyar kasa, Nijeriya.

SO HELP ME ALLAH

Wannan wani rubutu ne a shekarun baya.

Daga

Malam Aliyu Ibrahim Sani Mainage.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid October 1, 2024 October 1, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

JIGAWA Pays N733.5 Million TO 281 RETIREES

Attajdid Attajdid February 26, 2025
FG Oky Irrigation, Power Projects In Jigawa State
Majalisar Dinkin Duniya Tayi Harshan Damo Gama Da Rikicin Da Ake Fama Da Shi a Yankin Gabas Ta Tsakiya
Gaza Jiya da Yau da kuma Sakon Brigaden Shahidi Izzuddin Kassam
‘Yar jarida Walaa Al-Jaabari ta rasa ranta tare da ‘ya’yanta 5.
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?