By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Ƙungiyar HURIWA ta yi alawadai da buƙatar Tinubu na karɓo bashin dala biliyan 21.5
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Ƙungiyar HURIWA ta yi alawadai da buƙatar Tinubu na karɓo bashin dala biliyan 21.5
News

Ƙungiyar HURIWA ta yi alawadai da buƙatar Tinubu na karɓo bashin dala biliyan 21.5

Attajdid
Last updated: 2025/05/29 at 6:35 PM
Attajdid Published May 29, 2025
Share
SHARE

Ƙungiyar HURIWA ta yi alawadai da buƙatar Tinubu na karɓo bashin dala biliyan 21.5

 

 

Kungiyar kare hakin ɗan’adama ta HURIWA ta yi akawadai da neman izinin cin bashi da shugabn ƙasar Najeriya, Ahmed Bola Tinubu ya nema daga majalasar dokoki.

 

Dala bilyan 21.5 ,shugaban ƙasar ya nemi izini da ya karɓo bashi daga waje da kuma wasu kuɗin naira bilyan dari 758 a cikin gida.

 

Haka zalika, bayan ƙungiyar ta HURIWA ,ƙungiyar SERAP ma daga nata ɓangare ta yi kira ga majalasar dokokin ƙasar da ta yi watsi da wannan buƙata ta karɓo bashi na dala bilyan 24 da shugaban ya nema.

 

Mai Rahoto

Mujahid Muhammad Tasiu

AT-TAJDID NEWS

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid May 29, 2025 May 29, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Rundunar Sojin Nijeriya ta ce ta Kashe Gomman ‘Yan Boko Haram a Malam Fatori da Buratai

Attajdid Attajdid June 5, 2025
Jagoran ‘yan adawar Isra’ila Yair Lapid: –
DAKARUN MAMAYA NA ISRA’IL SUN CI GABA DA MUZGUNAWA MAZAUNA GAZA.
Isra’ila ta Kai Sabbin Hare-hare ta Sama a Kudancin Beirut
Dakarun Hadaka na ‘Yan Gwagwarmayar ‘Yantar da Kasar Palestine a Gaza Sun kai Wasu Jerin Hare-hare Ga ‘Yan Kama Wuri Zauna
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?