Sojojin Isra’ila: Sojoji da jami’ai 695 ne aka kashe tun farkon yakin da ake yi a Gaza yayin da aka samu mutane 645 suka samu munanan raunuka Jami’ai da sojoji 185 na ci gaba da samun kulawa a asibitoci, ciki har da 21 wadanda raunukansu na da matikar muni.
At-tajdid News.




