By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Rundunar ‘Yan sanda a Jahar Kano ta gurfanar da mutane 333 da ake zargi da Bangar Siyasa
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Rundunar ‘Yan sanda a Jahar Kano ta gurfanar da mutane 333 da ake zargi da Bangar Siyasa
News

Rundunar ‘Yan sanda a Jahar Kano ta gurfanar da mutane 333 da ake zargi da Bangar Siyasa

Attajdid
Last updated: 2025/08/19 at 2:20 PM
Attajdid Published August 19, 2025
Share
SHARE

 

Rundunar ‘Yan sanda a Jahar Kano ta gurfanar da mutane 333 da ake zargi da Bangar Siyasa a cikinsu kuma har da wasu Jami’an gwamnati da aka cafke su na kokarin tada tarzoma ayayin zaben cike gurbi na majalisar dokokin tarayya na ranar Asabar, a kananan hukumomin Ghari da Bagwai da kuma shanono.

 

Kwamishinan ‘Yan sandan Jahar kano Ibrahim Adamu Bakori ya bayyana hakan a hedikwatar Rundunar ‘Yansanda da ke a Bompai.

 

A cewar Kwamishinan ‘Yan sandan Jahar kano wadanda ake zargin an gurfanar da su a gaban kotunan majistare daban-daban akan laifukan da su ka hadar da hada kai a tafka laifi da mallakar makamai da barazana da kwace da kuma lalata kayan zabe.

 

Hakanan a wani labarin makamancin hakan, a can ma Jahar Ogun Rundunar ‘Yan sanda ta bayyana cewa ta cafke wasu mutane 10 da ake zargin ‘Yan Kungiyar Asiri ne da su ka yi kokarin haifar da tsaiko a yayin zabe a jahar ta Ogun.

 

A bayabayannanne dai lauyannan da ke rajin kare Hakkin Dan Adam Femi Falana ya ce berkewar rikice-rikice da kuma aiyukan daba da su ka dabaibaye zabukan cike gurbi a fadin Nigeria ya tabbatar da hukuncin kotun kasar Canada da ya Ayyana manyan Jam’iyyun Siyasar Nigeria na PDP da Kuma APC a matsayin Kungiyoyin ‘Yan ta’adda.

 

 

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid August 19, 2025 August 19, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

An Sami Tserewar Fursunoni 281 a Maiduguri Sanadiyar Ambaliyar Ruwa

Attajdid Attajdid September 16, 2024
Gwamnatin tarayya ta Sha alwashin ta na yin amfani da nagarta da kwazon matasan Najeriya wurin ciyar da tattalin Arzikin kasar nan gaba.
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Fidan zai kai ziyarar aiki ta kwana biyu Rasha a ranar Litinin
Group Sensitiz 250 Imamas, Shari”a Judges On Women Right In Islam
FG To Create One Million Jobs Through SMEs Intervention Vice President Shetima.
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?