By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Ma’aikatar gidaje da ci gaban birane ta tarayya ta gargadi ‘yan Najeriya da su yi hattara da ‘yan damfara da ke neman cin gajiyar gidaje 753 da EFCC ta kwace kuma aka mika wa gwamnatin tarayya.
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Ma’aikatar gidaje da ci gaban birane ta tarayya ta gargadi ‘yan Najeriya da su yi hattara da ‘yan damfara da ke neman cin gajiyar gidaje 753 da EFCC ta kwace kuma aka mika wa gwamnatin tarayya.
News

Ma’aikatar gidaje da ci gaban birane ta tarayya ta gargadi ‘yan Najeriya da su yi hattara da ‘yan damfara da ke neman cin gajiyar gidaje 753 da EFCC ta kwace kuma aka mika wa gwamnatin tarayya.

Attajdid
Last updated: 2025/08/19 at 7:50 AM
Attajdid Published August 19, 2025
Share
SHARE

Ma’aikatar gidaje da ci gaban birane ta tarayya ta gargadi ‘yan Najeriya da su yi hattara da ‘yan damfara da ke neman cin gajiyar gidaje 753 da EFCC ta kwace kuma aka mika wa gwamnatin tarayya.

 

Idan ba a manta ba a watan Mayun 2025 ne hukumar EFCC ta mika wadannan gidaje ga gwamnatin tarayya, inda ministan gidaje, Ahmed Dangiwa, ya bayyana cewa gwamnati za ta sayar da gidajen ga jama’a ta hanyar tsari na gaskiya da adalci, bisa manufar tsarin nan na Renewed Hope Agenda.

 

Cikin wata sanarwa da daraktan yada labarai na ma’aikatar, Badamasi Haiba, ya fitar a Abuja ranar Asabar, ma’aikatar ta tabbatar da cewa bata amince da wani mutum ko kamfani ya yi katsalandan wajen sayar da gidajen ba.

 

Ta yi kira ga jama’a da su yi ta-ka-tsan-tsan, su kuma jira cikakken tsarin sayar da gidajen da gwamnati za ta sanar a hukumance.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid August 19, 2025 August 19, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

MURIC Commends Edo Governor for Appointing Two Muslims as COS and SSG

Attajdid Attajdid November 19, 2024
SOJOJIN MAMAYA SUN FUSKACI TIRJIYA A YANKIN WEST BANK.
An Kashe Mutane 23 a Khartoum ta Kasar Sudan
Jam’iyyar NNPP ta Lashe Zaɓen Shugabannin ƙananan Hukumomin 44 da Kansiloli 484 Jihar Kano: Farfesa Malumfashi.
Sarkin Musulmi ya Bayyana Dalilin da ya sa Ake Ganin Kamar Sarakuna na Tsoron Gwamnoni
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?