By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: An Kashe Mutane 23 a Khartoum ta Kasar Sudan
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > An Kashe Mutane 23 a Khartoum ta Kasar Sudan
International News

An Kashe Mutane 23 a Khartoum ta Kasar Sudan

Attajdid
Last updated: 2024/10/14 at 5:24 AM
Attajdid Published October 14, 2024
Share
SHARE

Wata haɗakar kungiyar masu sa-kai don aikin ceto a Sudan ta ce sojojin Sudan sun kai hari ta sama kan wata kasuwa a birnin Khartoum, inda suka halaka mutane 23.

 

“An tabbatar da mutuwar mutum 23 kuma wasu 40 sun samu raunuka” sannan an kai su asibiti bayan wani “harin soji ta sama ranar Asabar kan babbar kasuwar” kudancin Khartoum, cewar ƙungiyar Emergency Response Rooms a wallafarta ta shafin Facebook ranar Lahadi.

 

Kasuwar da aka kai wa harin tana kusa da babban sansanin rundunar Rapid Support Forces (RSF) da ke babban birnin, wadda da ita ne sojin Sudan suke fafata yaƙin basasa, wanda ya halaka dubban mutane.

 

A cewar Majalisar Ɗinkin Duniya, yaƙin na sama da watanni 16 a Sudan ya yi sanadiyyar mutuwar sama da mutane 20,000.

 

Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO ta ce Sudan tana fama da matsanancin rikici, sannan matakin tagayyarar jama’a ya kai maƙura, ga shi kuma ba a samun wani babban yunƙurin warware rikicin.

 

Sudan ta faɗa yaƙi ne a Afrilun bara lokacin da dangantaka ta yi tsamari tsakanin rundunar sojin ƙasar da rundunar ɗaukin gaggawa, kuma yaƙi ya ɓarke tsakaninsu a faɗin ƙasar. TRT Afarka Hausa.

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid October 14, 2024 October 14, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
International News

An Yi Jana’izar Baturkiyya-Ba’amurkiya ‘Yar Gwagwarmaya Da Aka Kashe a Gabar Yammacin Kogin Jodan

Attajdid Attajdid September 9, 2024
Jama’ar gari sun kashe DPO, sun ƙona ofishin ’yan sanda a Kano
Group Hails Filling Professor, PhDs As Candidates For LG Chairman In Jigawa
SHUGABAN KASAR NIGERIA BOLA AHMED TINUBU YA CIKA SHEKARA 2 A MULKI
WACECE JANNA JIHAD ❓
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?