An Jikkita Sojojin Isra’ila 23 a Gaza da Lebanon
Aƙalla ƙarin sojojin Isra'ila 23 sun sami raunuka a arangamar da aka…
Shugaban ƙungiyar ‘Yan Ta’adda ta Kasar Turkiyya (FETO) Fetullah Gulen ya Mutu a Kasar Amurka
Rahotanni sun bayyana cewa Fetullah Gulen wanda ya kitsa yunkurin juyin mulkin…
Isra’ila ta Kai Sabbin Hare-hare ta Sama a Kudancin Beirut
Rundunar sojin Isra'ila ta kai sabbin hare-hare ta sama a Beirut, inda…
Yahudawan sahyoniyya na Isra’ila Sun Kashe Mutane 87 a Beit Lahia na Gaza
Adadin mutanen da harin Isra'ila ya kashe a Beit Lahia da ke…
Yan Bindiga Suka kashe Wani Dan Takarar kamsila..
Ya sayi fam na takarar Kansila jiya ƴan bindiga sun bindigeshi a…
Nijeriya ta Sake Tsunduma Cikin Gagarumin Rashin Wutar Lantarki
Tsarin samar da wutar lantarki a Nijeriya ya kuma samun tasgaro sakamakon…
Hamas ta Tabbatar da Shahadar Sinwar Tare da Shan Alwashin Cigaba da Gwagwarmaya
Wani babban jigon siyasar Hamas, Khalil al Hayya, ya tabbatar da kashe…
Ga dukkan alamu za a gwabza yaƙi tsakanin Isra’ila da Iran — Fidan
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Hakan Fidan ya yi gargaɗi da cewa dole…
INEC Ta Gargadi Wadanda Ba Su Da Katin Zabe Su Kauracewa Rumfunan Zaben Gwamnan Ondo
Hukumar zabe mai zaman kanta, ta kasa INEC ta gargadi mutanen da…
Kotu Ta Dage Ci Gaba Da Sauraren Shaidu A Shari’ar Da Ake Zargin Matashin Da Ya Cinnawa Masallata Wuta A Kano
An sake Gurfanar da matashinnan, Mai suna Shafi’u Abubakar, a gaban babbar…




