By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading:
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News >
News

Attajdid
Last updated: 2024/10/22 at 9:34 PM
Attajdid Published October 22, 2024
Share
SHARE

Ministan Babban Birnin Tarayyar Nijeriya Abuja, Nyesom Wike ya gargaɗi mabarata da ke kara-kaina a kan titunan birnin da cewa ko dai su daina ko kuma hukumomi su fara kama su a lokacin da talakan kasar yake cikin matsanincin yunwa ta yadda bai iya cikin abinci sau uku a rana da kuma  talauci da ya yi kaka-gida a kasar.

 

Wike ya fadi hakan ne a ranar Talata yayin ƙaddamar da fara gina wani titi a unguwar Katampe da ke birnin.

 

Ya koka cewa yawan mabarata a titunan Abujan lamari ne da ke da barazana ga tsaron mazauna birnin.

 

Daga nan sai ya ba da sanarwar cewa daga ranar Litinin mai zuwa, 27 ga watan Oktoban 2024 za a fara kama duk wanda aka gani yana bari a titi.

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid October 22, 2024 October 22, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Gwamnatin Kano za ta sabunta masallacin da aka kona masallata 23 a kan N150m

Attajdid Attajdid May 28, 2025
’Yan sanda sun cafke ’yan fashi 6, sun ƙwato motocin sata 4 a Kano
An kama Hakimi kan zargin taimaka wa ’yan bindiga a Neja
A Yayin da Yahudawan sahyoniyya Suke Kai Munanan Hare-hare a Gaza da Lebanon An Jikkatawa Isra’ila Sojoji Kusan 50
Biyan kudaden jarabawar NBAIS – NAPAIS ta yaba wa Gwamnatin Jihar Kano
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?