By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Gwamnatin Tarayya Ta Sha Alwashin Wadata Nigeria Da Makamashin Mara Illa
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Gwamnatin Tarayya Ta Sha Alwashin Wadata Nigeria Da Makamashin Mara Illa
News

Gwamnatin Tarayya Ta Sha Alwashin Wadata Nigeria Da Makamashin Mara Illa

Attajdid
Last updated: 2025/09/03 at 11:41 AM
Attajdid Published September 3, 2025
Share
SHARE

Gwamnatin Tarayya Ta Sha Alwashin Wadata Nigeria Da Makamashin Mara Illa

 

 

Ministan Sufuri na ƙasa, Injiniya Said Ahmed Alkali, ya tabbatar wa ’yan Najeriya cewa za a kammala gyaran hanyar jirgin ƙasa da ta lalace a layin Abuja zuwa Kaduna cikin kwanaki goma.

 

Wannan na zuwa ne bayan hadarin da wani jirgin ƙasa ya yi a tashar Asham a makon da ya gabata, inda wasu sassa na hanyar jirgin da kuma wasu ƙofofin jirgin suka lalace.

 

Jirgin dai na ɗauke da fassinjoji 583, tare da ma’aikata 35, ciki har da jami’in lafiya, Jami’an tsabta, da kuma masu kula da abinci.

 

Mutane bakwai ne suka samu raunuka a hadarin, amma ba a rasa rai ba.

 

Minista Alkali ya kai ziyarar gani da ido zuwa wurin da lamarin ya faru, inda ya yaba da ƙoƙarin jami’an tsaro da ma’aikatan Hukumar Jirgin Ƙasa ta Ƙasa, wato NRC, wajen tabbatar da tsaron fasinjoji da kuma saurin mayar da hanyar ta koma aiki.

 

Ya ƙara da cewa ma’aikatan NRC na aiki dare da rana domin tabbatar da cewa ayyukan jirgin ƙasa sun dawo cikin ƙanƙanin lokaci.

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid September 3, 2025 September 3, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Gwamnatin Katsina ta Bayar da Umarnin Rufe Makarantun Koyon Aikin Lafiya Masu Zaman Kansu

Attajdid Attajdid October 22, 2024
Hon Badaru Abubakar Donates N20 Million To Jigawa Floods Victims
Amurka ta Gargadi Netanyahu Kada ya Kai Hari  
EL – RUFAI AS AN ARROW-HEAD FOR A CHANGE IN NIGERIAN DEMOCRATIC GOVERNANCE
Yahudawan sahyoniyya na Isra’ila Sun Kai Hari Wata Makaranta a Gaza da ya yi Sandiyar Mutuwar Mutane 22
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?