By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Ghana ta kama baƙin haure 2,000 a ƙoƙarinta na yaƙi da bara a ƙasar
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Ghana ta kama baƙin haure 2,000 a ƙoƙarinta na yaƙi da bara a ƙasar
News

Ghana ta kama baƙin haure 2,000 a ƙoƙarinta na yaƙi da bara a ƙasar

Attajdid
Last updated: 2025/05/17 at 9:37 PM
Attajdid Published May 17, 2025
Share
SHARE

Ghana ta kama baƙin haure 2,000 a ƙoƙarinta na yaƙi da bara a ƙasar

 

 

Hukumomi a ƙasar Ghana sun sanar da kama baƙin haure aƙalla guda 2,000 a ƙoƙarin da gwamnatin ƙasar ta ce tana yi domin yaƙi da barace-barace a titunan ƙasar, musamman a babban birnin ƙasar, Accra, kamar yadda kafar Joy Online mai zaman kanta a ƙasar ta ruwaito.

 

“Yanzu haka suna tsare ana tantance su,” in ji hukumar kula da baƙin haure ta ƙasar.

 

Ta ƙara da cewa daga cikin waɗanda aka kama akwai ƙananan yara guda 1,332, waɗanda hukumar ta ce za a ba su kula ta musamman domin kare haƙƙinsu.

 

Ministan harkokin cikin gida na ƙasar, Muntaka Mubarak ya ce sun gudanar da kamen ne “domin yaƙi da barace-barace a titunan ƙasar,” in ji shi, wanda ya ƙara da cewa har da baƙin haure.

 

Ya ce yawancin waɗanda aka kama ɗin sun shigo Ghana ta ɓarauniyar hanya ce, “kuma suna barazana ga zaman lafiyar ƙasar.”

 

Ya ce yawancin waɗanda aka kama ɗin ƴan ƙasashen Togo da Burkina Faso da Najeriya ne.

 

Mai Rahoto

Mujahid Muhammad Tasiu

AT-TAJDID NEWS

You Might Also Like

Speakers Forum Congratulates Kwara, Katsina Speakers for Securing Governorship, Senate Tickets

Jigawa Governor: Our One Million Votes for Tinubu Are Non-Negotiable , Irreversible

Governor Namadi Affirmed as APC Jigawa State Gubernatorial Candidate for 2027

APC Primaries: Jigawa Speaker Retains Ticket Unopposed

Nursing Mother Inmate Freed as Jigawa NLC Women’s Wing Clears Her Court Fines

Attajdid May 17, 2025 May 17, 2025
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

PRESS CONFERENCE ON BEHALF OF THE COMMISSIONER OF POLICE, KANO STATE COMMAND, CP SALMAN DOGO GARBA BY SP ABDULLAHI HARUNA KIYAWA, PPRO, ON RELENTLESS EFFORTS OF THE COMMAND IN THE FIGHT AGAINST CRIME AND CRIMINALITY IN THE STATE, HELD ON 2ND SEPTEMBER 2024 AT THE STATE HEADQUARTERS IN BOMPAI KANO

Attajdid Attajdid September 3, 2024
Wata mota da ta kwace ta faɗa cikin dandazon jama’a a kofar cibiyar wasanni da ke Kudancin China ta yi sanadiyyar mutuwar aƙalla mutane 35.
Jigawa: LG Boss Promises Continues Skills Training For Women, Youth To Eradicate Poverty 
Gwamnatin Nijar za ta gina sabuwar matatar man fetur
ABUN DA YA FARU A KASAR SURIYA – DALILANSA, SIYASAR SA DA YADDA YA KAMATA A FAHIMCE SHI. 
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?