Los Angeles na ci gaba da fama da wutar daji daban-daban akalla guda shida, wadanda a yanzu sun kashe akalla mutum 16. Mafi girma daga cikinsu, wutar ‘Palisades’, ta lalata kadada 21,317. A yanzu kashi takwas na wutar kadai aka iya kashewa.
Gobarar da ta mamaye gundumar Los Angeles ta kone dukkan unguwannin da ba a iya tabbatar da su ba. Me yasa wannan gobarar tayi ƙarfi sosai kuma menene zai faru a nan gaba?
A wani rahoto da TRT African Hausa at kawo daga hukumar Kare Lafiya ta Gaza ta ce an yanke wa Falasdinawa 4,500 hannuwa ko kafafuwa tun da Isra’ila ta fara yakar birnin,Kimanin 800 daga cikinsu yara ne, wato kashi 18 ke nan na adadin. Sannan akwai mata 540, kashi 12 na gaba daya adadin.
Mai rahoto ;
M.B.S.Gama.
At-tajdid News.




