By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Gwamnatin Nijar ta Dakatar da Watsa Shirye-Shiryen BBC a ƙasar
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > Gwamnatin Nijar ta Dakatar da Watsa Shirye-Shiryen BBC a ƙasar
International News

Gwamnatin Nijar ta Dakatar da Watsa Shirye-Shiryen BBC a ƙasar

Attajdid
Last updated: 2024/12/13 at 3:10 PM
Attajdid Published December 13, 2024
Share
SHARE

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta dakatar da watsa shirye-shiryen kafar watsa labarai ta BBC a ƙasar har tsawon wata uku.

 

Wata sanarwa da ta fito daga ofishin Ministan Watsa Labarai na Jamhuriyar Nijar, Sidi Mohamed Raliou, ta ce an dakatar da watsa duka shirye-shiryen BBC kai-tsaye da na abokan hulɗarta na ƙasar da suka haɗa da R&M da Saraounia da Anfani har tsawon wata uku.

 

Gwamnati ta ce an ɗauki matakin ne saboda yadda kafar ta BBC ta watsa bayanan ‘ƙarya’ waɗanda za su iya kawo matsala ga kwanciyar hankali a ƙasar, da kuma dakushe karsashin dakarun ƙasar.

 

A makon nan ne dai BBC ta bayar da rahoton cewa ƙungiyoyin masu tayar da ƙayar baya sun kashe dakarun sojin Nijar 90 a fafatawar da suka yi, rahoton da gwamnatin ƙasar ta musanta.

 

Kazalika gwamnatin ta Nijar ta ce za ta gurfanar da gidan rediyon Faransa (RFI) a gaban kotu bayan ta zarge shu da neman haddasa fitina tsakanin al’umma da “zummar haifar da kisan ƙare-dangi.”

 

 

Mai rahoto;

M. B. Gama.

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid December 13, 2024 December 13, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

GOVERNOR DAUDA LAWAL @ 59:

Attajdid Attajdid September 2, 2024
Birninkudu LG Empowers 170 Youth in To Agriculture
Wakilan Kasashan Afarka Sunyi Kausasan Bayanai a Taron Majalisar Dinkin Duniya Karo na 79
Kasar China Tana Yunkurin Rusa Wani Masallaci Tare Muzgunawa Musulman Kasar
Media Vows to Support Police in Fighting Crime and Drug Abuse in Jigawa
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?