By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Wareness For Human Right And Charity Foundation ta Bayar da Kyautar Jini Leda 150 ga Asibitin Murtala na Kano
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > News > Wareness For Human Right And Charity Foundation ta Bayar da Kyautar Jini Leda 150 ga Asibitin Murtala na Kano
News

Wareness For Human Right And Charity Foundation ta Bayar da Kyautar Jini Leda 150 ga Asibitin Murtala na Kano

Attajdid
Last updated: 2024/12/02 at 8:20 PM
Attajdid Published December 2, 2024
Share
SHARE

Kungiyar kare hakkin Dan Adam da tallafawa al’umma wato Awareness for human right and charity foundation wato (AWRCF) a turance ta gudanar da gangamin bayar da kyautar jini ga masu fama da lalurar Sikila a asibitin kwararru na Murtala Muhammad dake birnin Kano.

 

Da yake bayyana masudin gangamin a wannan rana shugaban kungiyar na kasa, Kwamaret Auwalu Usman Awareness ya ce sun shirya gangamin ne sakamakon korafin ƙarancin jini da Mata masu haihuwa da masu lalurar Sikila suke fuskanta a asibitin.

 

” Dama mun jima muna irin wannan aikin hakan ta sa muka tara mutane yan kungiyar mu da ma wadanda ba yan kungiyar mu ba, domin mu taimakawa bayin Allah da suke shiga cikin mawuyacin hali saboda ƙaranci jinin siyarwa da kuma waɗanda ma ba su da halin siya”. Kwamaret Auwalu Awareness

 

Ya ce tallafin jinin da suka bayar har kimanin leda dari da hamsin 150 ya kebanta ne kawai ga masu ciwon sikla da yara da kuma mata masu juna biyu.

 

Al’umma da dama ne dai suka halarci taron gangamin bayar da jini kyautar wadanda suka hadar da yan Kungiyar da wadanda ba ‘yan Kungiyar ba, duk domin tallafawa masu karamin karfi dake cikin al’umma.

 

Commarade Auwal Usman ya shaidawa Kadaura24 cewa aiyukan kungiyar ta sun sun hadar da aiyukan jin kai da wayar da kan al’umma da kuma kare hakkin bil’adam.

 

Wasu daga cikin wadanda suka ba da tallafin jinin sun bayyana cewa sun bayar da jini kyauta ne domi domin marasa karfi cikin majinyata su amfana soboda Allah. KADAURA 24.

 

Mai rahoto;

Balarabe Kumbotso.

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

NASSI Hails Governor Namadi’s Progressive Policies for Small Businesses

Ramadan Feeding: Jigawa Plans to Put 8 Million Meals on the Tables of the Need

RT Hon Dangyatin Emerged Chaiman Progressive Speakers Conference

Jigawa Appoints Emir Of Dutse As 2026 Amirul Hajji

UNICEF Urges Media to Advocate for Increased Water, Sanitation, and Hygiene Budget.

Attajdid December 2, 2024 December 2, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

‘Kuɗin cizo sun hana mu kwana a gidajenmu’

Attajdid Attajdid May 17, 2025
Who is Yazeed Shehu Umar Danfulani???
Takaitattun Abubuwan da Suka Faru a Khan Yunis Dake Gaza.
Rundunar ‘Yan Sandan Nigeria Ta Janye Jami’anta Daga Hedikwatar Kananan Hukumomin a Jahar Rivers
Isra’ila ta kashe Falasɗinawa 7 a kudancin Gaza
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?