Kungiyar Musulmi ta Duniya ta zuba Naira MILIYAN 1,291,156.00 domin daukar nauyin karatun marayu 1,849 a jihar Kebbi da ke Najeriya.
wanna kungiyar ta Bada wanan tallafin ne Dan taimakawa Marayun da harkokin karatun su da yau da kullum
Kai tsaye Shuwagabanni kungiyar sun Bada chakin kudin ga Marayun.
Mai Rahoto;
Mujahid Muhammad. Tasiu
At-tajdid News.




