Kamar yadda Kungiyar agaji ta Red Crescent ta yakin Falasdinu ta bayyana cewa an sami mummunan raunuka sakamakon harin bam da aka kai a sansanin ‘yan gudun hijira na Balata da ke arewacin gabar yammacin kogin Jordan sakamakon harin an sami asarar rayukan falasdinawa guda 3 ne suka jikkata sakamakon harsashin sojojin ‘yan mamaya da suka yi harbi a birnin Nablus da ke gabar yammacin kogin Jordan.
At-tajdid News




