By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Fashe-fashen na’ura a Labanon ƙaddamar da yaƙi ne: Shugaban Hezbollah
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > Fashe-fashen na’ura a Labanon ƙaddamar da yaƙi ne: Shugaban Hezbollah
International News

Fashe-fashen na’ura a Labanon ƙaddamar da yaƙi ne: Shugaban Hezbollah

Attajdid
Last updated: 2024/09/20 at 1:39 PM
Attajdid Published September 20, 2024
Share
SHARE

Shugaban Hezbollah na Labanon ya ce abin da ya faru a Labanon a ranar Talata da Laraba za a iya daukar sa a matsayin “ayyana yaki”.
“Da wannan farmakin, makiya sun ketare dukkan… jan layi,” in ji Hassan Nasrallah a fitowarsa ta farko a talabijin bayan kai hare-haren, yana zargin hakan da kokarin “kashe mutane a kalla 5,000” a cikin “babbar takalar ƙungiyar da ba a taɓa ganin irin ta ba.

Ministan lafiya na Labanon Firass Abiad ya ce mutum 37 ne suka mutu sannan wasu fiye da 3,500 suka samu raunuka a wani sabon adadin da aka samu, bayan da aka tayar da na’urorin sadarwa na ‘yan kungiyar Hizbullah a fadin kasar ta Lebanon, a hare-haren da ake zargin Isra’ila ke da hannu.

Abiad ya ce an kashe mutum 25 a ranar Laraba da kuma 12 a ranar Talata, wanda ya bayyana adadin wadanda suka mutu gaba daya ya kai 32.

Daga basani Isra’ila ta ba da rahoton sake harba makaman roka daga Lebanon guda 10 inda suka sauka a yankunan da ke Upper Galilee da ke arewacin Isra’ila, kamar yadda
tashar talabijin ta Channel 12 ta Isra’ila ta ce an lalata “gine-gine” a cikin “yankunan Yahudawa ‘yan kama wuri zauna na Zar’it” sakamakon fadowar rokoki daga Lebanon ta kara da cewa  ba a samu rahoton jikkata ba.

A wani rahoto daga majiyarmu ta yankin gabas ta tsakiya ministan harkokin wajen Italiya Antonio Tajani ya bayyana cewa, zai tattauna yiwuwar samar da sabbin tsare-tsare na zaman lafiya a Zirin Gaza da wasu kasashen Yammacin Duniya biyar da aka fi sani da kungiyar Quint.

Quint ƙungiyar yanke shawara ce ta yau da kullum wacce ta ƙunshi Amurka, Burtaniya, Faransa, Jamus, da Italiya. “Muna cikin damuwa game da halin da ake ciki a Gabas ta Tsakiya da tattaunawa da su domin samun yiwa tsagaita wuta a yankin Gaza.

“Muna ci gaba da aiki tare don samar da zaman lafiya, tsagaita bude wuta, da kuma sako mutanen da aka yi garkuwa da su,” in ji shi.

Zuwa yanzu yaƙin Isra’ila a Gaza ya shiga rana ta 350, inda ta kashe kusan Falasɗinawa 41,272  yawacinsu mata da yara  tare da jikkata kusan 95,551 kuma wani ƙiyasi ya nuna cewa fiye da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gine-ginen da aka rusa.

At-tajdid News.

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid September 20, 2024 September 20, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

December 5, 2024

Attajdid Attajdid December 5, 2024
Fafaroma Francis ya Nemi Ayi Bincika ko Isra’ila na aikata Kisan Kiyashi a Gaza
An Sami Ambaliyar a Nigar Da Rayi Tafiyar Ruwa Da Wasu Manyan Tituna a Birnin Yamai.
Kima Da Tasirin Isra’ila Ya Ragu A Murka– Inji Do Triumph
International Fistula Day: Experts Call For Public Awareness on Family Planning
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?