By using this site, you agree to the Privacy Policy and Terms of Use.
Accept
At'tajdid NewsAt'tajdid NewsAt'tajdid News
Notification Show More
Font ResizerAa
  • News
    • International News
  • Video
  • Lecture Audio
    • Tafsir
  • More
    • Books & Journal
      • Feature/Articles
    • Contact
    • Search Page
    • Blog
    • About Us
Reading: Ana Tuhumar Ma’aikatan Lafiya 47 a Kotu Kan Mutuwar Jarirai a Turkiyya
Share
Font ResizerAa
At'tajdid NewsAt'tajdid News
  • HomeHome
  • My Feed
  • My Interests
  • My Saves
  • History
  • Blog
Search
  • Quick Access
    • Home
    • Contact Us
    • About Us
  • Categories
    • News
    • International News
    • Video
    • Books & Journal
    • Feature/Articles
    • Lecture Audio
    • Tafsir
Have an existing account? Sign In
Follow US
At'tajdid News > Blog > International News > Ana Tuhumar Ma’aikatan Lafiya 47 a Kotu Kan Mutuwar Jarirai a Turkiyya
International News

Ana Tuhumar Ma’aikatan Lafiya 47 a Kotu Kan Mutuwar Jarirai a Turkiyya

Attajdid
Last updated: 2024/11/19 at 1:40 PM
Attajdid Published November 19, 2024
Share
SHARE

An gurfanar da mutum 47 a gaban kotu a Turkiyya bisa zargin hannu a wata badaƙala ta sauya wa jarirai sababbin haihuwa asibitoci domin samun kuɗi.

 

Masu gabatar da ƙara sun ce likitoci da ma’aikatan jinya da direbobin motocin ɗaukar marassa lafiya sun haddasa mutumawr aƙalla jarirai goma a sanadiyyar badaƙalar.

 

Ana zargin mutanen ne da bayar da bayanan ƙarya na rashin lafiyar jarirai domin sauya wa jarirai 19 asibiti daga na gwamnati zuwa na ‘yan kasuwa, inda ake ajiye su wajen kulawar gaggawa tsawon lokacin a kan yi musu maganin da bai zama wajibi ba.

 

Takardar tuhumar ta nuna cewa waɗanda ke da hannu a cuwa-cuwar suna raba kuɗin da ake bayarwa daga shirin tallafi na gwamnati, da ake biya kullum na kwanan jariri a asibitin.

 

Mutane sun musanta zargin da ake yi musu da cewa duk abin da suka yi sun yi ne domin ceto ran jariran

 

Idan aka same su da laifi za a iya yanke musu hukuncin ɗauri mai tsawo a kan laifin kisan kai ta hanyar sakaci da zamba da kuma ƙarya.

 

‘Yansanda sun ƙaddamar da bincike ne bayan da aka tsegunta musu badaƙalar a watan Maris na 2023, lamarin da da ya kai ga soke lasisin asibiti goma.

 

Mai Rahoto;

Mujahid Muhammad Tasiu.

 

 

At-tajdid News.

You Might Also Like

Mass Turnout As Jigawa Flagg-Off 2025 Polio Immunization Campaign Targets 1.5 Million Children 

ZAMFARA STATE MUSLIMS LEAGUE FOR PEACE AND DEVELOPMENT OPEN LETTER TO TRUMP AND THE U.S.A CONGRESS:

Israel Strategies For Dividing Gaza Intro Two Zone

⭕️ Reuters, citing European and American sources

Israila ta Rushe Gidajen Falasɗinawa a Gaza, ta ƙaddamar da Sabon Hari a Khan Younis

Attajdid November 19, 2024 November 19, 2024
Share This Article
Facebook Twitter Email Print
Leave a comment

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Follow US

Find US on Social Medias
Facebook Like
Twitter Follow
Youtube Subscribe
Telegram Follow

Weekly Newsletter

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

Popular News
News

Ministan Kula da Albarkatun teku Adegboyega Oyetola ya sha Alwashin rage dogaron Nigeria akan shigo da kifi daga kasashen ketare ta hanyar habaka noman kifi a cikin gida tare da kyautata fasahar kiwon kifi a fadin Nigeria.

Attajdid Attajdid August 19, 2025
Akalla An Sami Mutane 30 Sun Mutu a Ambaliyar Ruwan data Barke a Jahar Maiduguri.
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da dokar kasafin kudin jihar Kano na 2025
Nigeria Advocate For Palestine State, Nuclear Disarmament, Global Peace
Mutum 7 Sun Mutu Sakamakon Hadarin Mota A Titin Zariya-Kano
- Advertisement -
Ad imageAd image
Global Coronavirus Cases

Confirmed

0

Death

0

More Information:Covid-19 Statistics

Categories

  • U.K News
  • Today News
  • Hot News
  • Video

About US

Attajdid News, a Nigerian media outlet, is dedicated to fostering dialogue among diverse communities, promoting integrity, transparency, and critical thinking.

Subscribe US

Subscribe to our newsletter to get our newest articles instantly!

© Foxiz News Network. Ruby Design Company. All Rights Reserved.
Welcome Back!

Sign in to your account

Lost your password?